M_aliyuofficial (@aliyumisbahu1) 's Twitter Profile
M_aliyuofficial

@aliyumisbahu1

ID: 1150575509878837249

calendar_today15-07-2019 01:19:12

3,3K Tweet

1,1K Followers

1,1K Following

Sarki. (@waspapping_) 's Twitter Profile Photo

They offered this Muslim lady an iPhone 16 Pro Max and 400 pounds to break her fast, but she turned it down, and it made me smile. You have to respect the level of commitment and dedication we Muslims have toward our religion.

Messi FC World (@messifcworld) 's Twitter Profile Photo

🚨Legendary Real Madrid and Brazilian Roberto Carlos picked Leo Messi as his GOAT. His reasoning is one of the most logical I have ever seen. Via TycSports

🚨Legendary Real Madrid and Brazilian Roberto Carlos picked Leo Messi as his GOAT. His reasoning is one of the most logical I have ever seen.

Via TycSports
Extraordinary Ustaz 👳🏾‍♂️📿 (@bapphah) 's Twitter Profile Photo

Duk Uban da yayi Isgili ga wannan video, toh Wallahi Munafiki ne, Dan Hassada, Jahili ne wajen Rashin sanin Darajar Manzon Allah ﷺ . Idan yayi ne don cin zarafin Malam, toh Wallahi muna kara shaida masa gudun mowar da Malam ya bawa Addinin Musulunci yafi Auren Uban Babansa.

Abdulsalam. (@a_rafs) 's Twitter Profile Photo

Prof Pantami would just say “Alaramma zaka kawo mana aya don karin bayani ?” and Abdullahi Abba Zaria would just randomly bring verses. Allah ya azurta mu da Alqurani

johnny cortes (@johnnycortes) 's Twitter Profile Photo

🚨👀 ⚽️ Penalties taken since 2022: 🇦🇷 Messi: 9 🇵🇹 Cristiano: 33 🏆 Official titles since 2022: 🇦🇷 Messi: 8 🇵🇹 Cristiano: 0 "But he won the World Cup because FIFA gifted him penalties". I am wondering why Ronaldo hasn't won any trophies then 😹.

𝗦𝗶𝗿. 𝗘𝗻𝗴𝗿. 𝗔.𝗬🦅🇵🇸🙏🏽 (@a_y_rafindadi) 's Twitter Profile Photo

Sheikh Jafar Mahamud Adam was assassinated on Apr 13, 2007, it’s 17 Years now💔 Since then every Ramadan, his Tafseer & Hadith touch you & me deeply, His voice still sooth our hearts, we lost are rare gem, may the reward follow you to your grave🙏🏽 Allah Ka Jiqan Malam Jafar🥺

Sheikh Jafar Mahamud Adam was assassinated on Apr 13, 2007, it’s 17 Years now💔 

Since then every Ramadan, his Tafseer & Hadith touch you & me deeply, His voice still sooth our hearts, we lost are rare gem, may the reward follow you to your grave🙏🏽

Allah Ka Jiqan Malam Jafar🥺
I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Shiekh Guruntum yace kamar yadda kuka sani a Al’adar mu (15 Ramadan) yau zan tafi hutu na kamar yadda aka saba. Abin nufi shi ne Malam ya rufe Tafsirin Ramadan na shekarar nan🥹❤️ Ba shakka duk wanda yake bibiyar darusa j Malam ya san an zuba ilimi kuma Alhamdulillah mun

Shiekh Guruntum yace kamar yadda kuka sani a Al’adar mu (15 Ramadan) yau zan tafi hutu na kamar yadda aka saba. Abin nufi shi ne Malam ya rufe Tafsirin Ramadan na shekarar nan🥹❤️

Ba shakka duk wanda yake bibiyar darusa j Malam ya san an zuba ilimi kuma Alhamdulillah mun
Fabrizio Romano (@fabrizioromano) 's Twitter Profile Photo

🚨🎩 Diego Simeone: “I’ve said that before and I can repeat today: Barcelona is the team that plays the best football”. “It’s also the team that combines the best team play, and has distinguished players on an individual level”.

🚨🎩 Diego Simeone: “I’ve said that before and I can repeat today: Barcelona is the team that plays the best football”.

“It’s also the team that combines the best team play, and has distinguished players on an individual level”.
Shu'aib Miqdad (@shuaibumiqdad21) 's Twitter Profile Photo

1/10 An event that happened on 23rd Dec, 2023 changed how I viewed life in it's entirety. On our way back from Zaria to KT, just a short distance from Dabai town we encountered a ghastly road traffic accident. My friend and I were in the front seat. I was already fast asleep

1/10
An event that happened on 23rd Dec, 2023 changed how I viewed life in it's entirety. 

On our way back from Zaria to KT, just a short distance from Dabai town we encountered a ghastly road traffic accident. My friend and I were in the front seat. I was already fast asleep
F A A R E E S 💫 🇵🇸 (@mfaarees_) 's Twitter Profile Photo

SubhanAllah! 3,441,600 people gathered and prayed to one God. People of different races, colors, cultures, and languages all stood together in unity and love. With only ONE IMAM leading the prayer. This is only possible in Islam. Alhamdulillah for the gift of Islam. 🤍🥰❤️

SubhanAllah! 3,441,600 people gathered and prayed to one God. People of different races, colors, cultures, and languages all stood together in unity and love. With only ONE IMAM leading the prayer. This is only possible in Islam. Alhamdulillah for the gift of Islam. 🤍🥰❤️
BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya rasu yana da shekara 68 a gidansa na jihar Bauchi, misalin ƙarfe 11 na daren jiya Alhamis. Za a yi jana'izarsa a yau Juma'a, ƙarfe 10 na safe a masallacin Idinsa da ke unguwar Games Village a Bauchi.

Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya rasu yana da shekara 68 a gidansa na jihar Bauchi, misalin ƙarfe 11 na daren jiya Alhamis. 
 
Za a yi jana'izarsa a yau Juma'a, ƙarfe 10 na safe a masallacin Idinsa da ke unguwar Games Village a Bauchi.
I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

An ɗauko gawar Malam acikin motar ambulance ɗinsa, da ya siya da kuɗinsa, kuma yabayar fisabilillah domin ɗaukar gawar gama-garin al’umma 😭 Malam ya gina masallaci Malam ya gina assibiti Malam ya gina makaranta ( College Of Education Dutsin Tanshi Bauchi) kuma yake bada ilimi

An ɗauko gawar Malam acikin motar ambulance ɗinsa, da ya siya da kuɗinsa, kuma yabayar fisabilillah domin ɗaukar gawar gama-garin al’umma 😭

Malam ya gina masallaci

Malam ya gina assibiti

Malam ya gina makaranta ( College Of Education Dutsin Tanshi Bauchi) kuma yake bada ilimi
►Social UstaxV6.9 (@social_ustaxx) 's Twitter Profile Photo

Indai ba gudun Islamiyya kayi ba kana ganin irin wannan dubun mutane kasan Mallam tasa tayi kyau💔. Allah yasa Aljannah ce makomarsa idan tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani

Indai ba gudun Islamiyya kayi ba kana ganin irin wannan dubun mutane kasan Mallam tasa tayi kyau💔. Allah yasa Aljannah ce makomarsa idan tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani