BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID: 18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

112,112K Tweet

2,5M Takipçi

46 Takip Edilen

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya rasu yana da shekara 68 a gidansa na jihar Bauchi, misalin ƙarfe 11 na daren jiya Alhamis. Za a yi jana'izarsa a yau Juma'a, ƙarfe 10 na safe a masallacin Idinsa da ke unguwar Games Village a Bauchi.

Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi ya rasu yana da shekara 68 a gidansa na jihar Bauchi, misalin ƙarfe 11 na daren jiya Alhamis. 
 
Za a yi jana'izarsa a yau Juma'a, ƙarfe 10 na safe a masallacin Idinsa da ke unguwar Games Village a Bauchi.