I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile
I Z A L A

@el_uthmaan

A Duk Lokacin Da Labarin Mutuwa Na Yazo Muku, Ku Yafe Min, Sannan Kuyi Min Addu'ar Rahama🙏. (Founder/CEO Almaniya Collection). DM For Adverts!

ID: 1039267748

calendar_today27-12-2012 09:51:28

503,503K Tweet

408,408K Takipçi

15,15K Takip Edilen

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

An ɗauko gawar Malam acikin motar ambulance ɗinsa, da ya siya da kuɗinsa, kuma yabayar fisabilillah domin ɗaukar gawar gama-garin al’umma 😭 Malam ya gina masallaci Malam ya gina assibiti Malam ya gina makaranta ( College Of Education Dutsin Tanshi Bauchi) kuma yake bada ilimi

An ɗauko gawar Malam acikin motar ambulance ɗinsa, da ya siya da kuɗinsa, kuma yabayar fisabilillah domin ɗaukar gawar gama-garin al’umma 😭

Malam ya gina masallaci

Malam ya gina assibiti

Malam ya gina makaranta ( College Of Education Dutsin Tanshi Bauchi) kuma yake bada ilimi