BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profileg
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID:18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

105,3K Tweets

2,2M Followers

46 Following

BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Ganduje ya bayyana haka ne a wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke nuna shi yana jawabi ga magoya bayansa da suka kai masa ziyara a gidansa na Abuja.

Ƙarin bayani - bbc.in/4d3ibie

Ganduje ya bayyana haka ne a wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke nuna shi yana jawabi ga magoya bayansa da suka kai masa ziyara a gidansa na Abuja. Ƙarin bayani - bbc.in/4d3ibie
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

A cikin wata takardar kotu, alkali ya amince da bukatar wucin gadi ta masu kara da ke hana Ganduje gabatar da kansa a matsayin dan jam'iyya mai mulki.

A hirarsa da BBC, Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana dalilan da suka sa aka daina jin ɗuriyarsa a fagen siyasar Najeriya.

account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Hakan ya faru ne yayin da PSG ta lallasa ta 4-1 a filin wasa na Lluís Companys, inda Barca ke buga wasanninta bana.

Hakan na kuma nufin cewa Barca ba ta kai matakin kusa da na ƙarshe ba tun kakar 2014/2015.

Hakan ya faru ne yayin da PSG ta lallasa ta 4-1 a filin wasa na Lluís Companys, inda Barca ke buga wasanninta bana. Hakan na kuma nufin cewa Barca ba ta kai matakin kusa da na ƙarshe ba tun kakar 2014/2015.
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Cutar damuwa na iya kama mutum babba ko ƙarami, da kuma namiji ko mace.

Ƙwararriyar likitar lafiyar ƙwaƙwalwa a Abuja, Dakta Dayyaba Shaibu ta bayyana mana alamomin da masu cutar ke fama da su da kuma irin matakan da suka dace a ɗauka.

Ƙarin bayani - bbc.in/3xC4kip

Cutar damuwa na iya kama mutum babba ko ƙarami, da kuma namiji ko mace. Ƙwararriyar likitar lafiyar ƙwaƙwalwa a Abuja, Dakta Dayyaba Shaibu ta bayyana mana alamomin da masu cutar ke fama da su da kuma irin matakan da suka dace a ɗauka. Ƙarin bayani - bbc.in/3xC4kip
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Gabanin wasansu da Man City ranar Laraba, ɗan wasan na Madrid ya bayyana irin ƙwarin gwiwar da yake da shi game da wasan.

Gabanin wasansu da Man City ranar Laraba, ɗan wasan na Madrid ya bayyana irin ƙwarin gwiwar da yake da shi game da wasan.
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Yayin aka kusa kammala gasar Premier League ta bana, Erling Haaland da Cole Palmer ne ƴan wasan da suka fi yawan cin kwallaye zuwa yanzu.

Barcelona da PSG za su fafata da niyyar samun gurbi a zagayen kusa da na ƙarshe, sai dai Barca ta fi samun dama saboda ita ce ta ci wasan farko.

Kuna ganin PSG za ta iya bai wa Barca mamaki?

Barcelona da PSG za su fafata da niyyar samun gurbi a zagayen kusa da na ƙarshe, sai dai Barca ta fi samun dama saboda ita ce ta ci wasan farko. Kuna ganin PSG za ta iya bai wa Barca mamaki?
account_circle
BBC News Hausa(@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Jam'iyyar APC a jihar Kano ta ce za ta ɗauki mataki kan ɓangaren da ya sanar da dakatar da tsohon gwamnan jihar kuma shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje.

Ƙarin bayani - bbc.in/43YIVMm

Jam'iyyar APC a jihar Kano ta ce za ta ɗauki mataki kan ɓangaren da ya sanar da dakatar da tsohon gwamnan jihar kuma shugaban jam'iyyar APC ta ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje. Ƙarin bayani - bbc.in/43YIVMm
account_circle