Bello Galadanchi (@galadanchi0) 's Twitter Profile
Bello Galadanchi

@galadanchi0

Disclaimer : This is a Parody of Dan Bello. Not Affiliated to (Dan Bello). Satirical Humor, Exaggerated Content and general Contents💯

ID: 1821565392483143680

calendar_today08-08-2024 15:13:46

47 Tweet

22 Followers

30 Following

Bello Galadanchi (@galadanchi0) 's Twitter Profile Photo

EXCLUSIVE: Adamawa Governor Fintiri Budgets N2.3billion To Build Deputy Gov's Lodge In Abuja, Yola, Gives N472million To Primary Healthcare | Sahara Reporters bit.ly/3Ai9FwR Daily Trust BBC News Hausa 9jaPay

EXCLUSIVE: Adamawa Governor Fintiri Budgets N2.3billion To Build Deputy Gov's Lodge In Abuja, Yola, Gives N472million To Primary Healthcare | Sahara Reporters bit.ly/3Ai9FwR

<a href="/daily_trust/">Daily Trust</a>  <a href="/bbchausa/">BBC News Hausa</a> <a href="/my9jaPay/">9jaPay</a>
Bello Galadanchi (@galadanchi0) 's Twitter Profile Photo

Ya kamata APC Kano ta janye kalamanta da neman afuwa akan zargina da Bulama Bukarti, PhD da Jaafar Jaafar akan tayar da tarzoma nan da awa 48. In ba haka ba, za’a shiga NEXT LEVEL.

Bello Galadanchi (@galadanchi0) 's Twitter Profile Photo

Na samu karin matsayi a wajen aiki. Na gode da karfin gwiwa da kuke bani 🙏🙏 Got promoted at work today. Thank you for the support 🙏

Na samu karin matsayi a wajen aiki. Na gode da karfin gwiwa da kuke bani 🙏🙏

Got promoted at work today. Thank you for the support 🙏
Bello Galadanchi (@galadanchi0) 's Twitter Profile Photo

Masha Allah yanzu a saki Hassan Mai-Waya Kangiwa. Mun gode wa wadanda suka bada goyon baya, da prison su ke shirin tura shi. Shugabanni, idan wani ya nuna matsala ba kama shi ake yi ba, gyarawa ake kuma a gode mishi. Wannan shine dai-dai. ✊🏽Karfin Jama’a, Sabuwar Duniya.

Masha Allah yanzu a saki Hassan Mai-Waya Kangiwa. Mun gode wa wadanda suka bada goyon baya, da prison su ke shirin tura shi.

Shugabanni, idan wani ya nuna matsala ba kama shi ake yi ba, gyarawa ake kuma a gode mishi. Wannan shine dai-dai. 

✊🏽Karfin Jama’a, Sabuwar Duniya.
Bello Galadanchi (@galadanchi0) 's Twitter Profile Photo

Wato a sirrance ya mallaka wa ‘ya’yansa kaso 20 na Kano Inland Dry Port sannan ya baiwa ‘ya’yansa kwangilar nera biliyan 4. ‘Ya’yan talaka, ku dena kashe kawunanku akan wadannan mutanen. Iyalansu kadai su ka sani.

Wato a sirrance ya mallaka wa ‘ya’yansa kaso 20 na Kano Inland Dry Port sannan ya baiwa ‘ya’yansa kwangilar nera biliyan 4. 

‘Ya’yan talaka, ku dena kashe kawunanku akan wadannan mutanen. Iyalansu kadai su ka sani.