Taskar Malam
@taskarmalam
Malaman Ƙasar Hausa
ID: 1095738906933366784
http://www.taskah.com 13-02-2019 17:38:08
435 Tweet
2,2K Followers
7 Following
Uƙubar Mutuwar Zuci - Prof. Mansur Sokoto, mni. Muhammad Zahruddeen
Don ka ga ba ka shaye shaye ko wani mummunar laifi, kada ka taba tunanin wayon ka ko hikimar ne. Allah Ya agaza maka, sai ka gode masa. Su kuma masu wannan munanan halaye jarrabawa ne. Mu roƙa masu Allah Ya yaye masu don da yawan su ba so su ke ba suma Prof. Mansur Sokoto, mni. Taskar Malam