Legit.ng Hausa (@legitnghausa) 's Twitter Profile
Legit.ng Hausa

@legitnghausa

Legit.ng (tsohuwar NAIJ.com) - Sahihiya kuma amintacciyar jaridar da ke kan gaba wajen kawo maku labaran siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi da sauransu.

ID: 796789951522373632

linkhttps://hausa.legit.ng/ calendar_today10-11-2016 19:01:42

103,103K Tweet

277,277K Takipçi

243 Takip Edilen

Legit.ng Hausa (@legitnghausa) 's Twitter Profile Photo

Babbar kotun Kogi ta tsige sarkin ƙasar Ebira, Mai martaba Ahmed Muhammed Anaje. Alkalin kotun ya ce gwamna ya karya doka ɗa ƙa'idojin sarauta wajen naɗa basaraken. Tsohon gwamna Yahaya Bello ne ya naɗa sarkin wanda ake kira da Ohinoyi na Ebiraland. hausa.legit.ng/news/1638835-k…