PEACE AMBASSADOR 🤞 (@imam93566103) 's Twitter Profile
PEACE AMBASSADOR 🤞

@imam93566103

very easy to know me but hard to understand me, am not tolareting nonsense

ID: 1171084624505819137

calendar_today09-09-2019 15:35:21

400 Tweet

260 Takipçi

1,1K Takip Edilen

PEACE AMBASSADOR 🤞 (@imam93566103) 's Twitter Profile Photo

Allah yadda kabamu MULKI a 2023 batare da munada ko kansila ɗayaba, wadda muka zaba suka butulce mana Kuma suka butulcewa ni'imar ka, muna rokan ka da kasake hade Kan wadan nan mutane gaba dayansu ka kayar mana dasu a 2027, Allah Dan buwayarka kasake nuna ikonka akan abunda Kaine

Allah yadda kabamu MULKI a 2023 batare da munada ko kansila ɗayaba, wadda muka zaba suka butulce mana Kuma suka butulcewa ni'imar ka, muna rokan ka da kasake hade Kan wadan nan mutane gaba dayansu ka kayar mana dasu a 2027, Allah Dan buwayarka kasake nuna ikonka akan abunda Kaine
PEACE AMBASSADOR 🤞 (@imam93566103) 's Twitter Profile Photo

Tazarar NNPP da APC kamar tafiyace akasa daga Kano zuwa China ✅ Ahakama Rabin wadan da sukaje taron nan mutanenmu ne sukaje ganin me zai wakana awajan domin Kar azo ayi mana karya🔥😂😂

Tazarar NNPP da APC kamar tafiyace akasa daga Kano zuwa China ✅

Ahakama Rabin wadan da sukaje taron nan mutanenmu ne sukaje ganin me zai wakana awajan domin Kar azo ayi mana karya🔥😂😂
Abubakar Malami NEWS (@abia_stateadc) 's Twitter Profile Photo

Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, at Area 1, Abuja, for the campaign ahead of the upcoming FCT Local Government Elections scheduled to hold on Saturday

Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, at Area 1, Abuja, for the campaign ahead of the upcoming FCT Local Government Elections scheduled to hold on Saturday
Imran Muhammad (@imranmuhdz) 's Twitter Profile Photo

For the past 20 years, it has been His Eminence, the Sultan of Sokoto, who has been issuing the announcement of the Ramadan moon sighting. This year, it has been reported that the Ramadan moon sighting report will come from the palace of His Highness, the Shehu of Borno.

For the past 20 years, it has been His Eminence, the Sultan of Sokoto, who has been issuing the announcement of the Ramadan moon sighting.

This year, it has been reported that the Ramadan moon sighting report will come from the palace of His Highness, the Shehu of Borno.
National Moonsighting Committee Nigeria (@moonsightingng) 's Twitter Profile Photo

RAMADAN CRESCENT SIGHTING UPDATE! Assalamu alaikum, His Eminence has confirmed the sighting of the Ramadan crescent in Nigeria and has declared that tomorrow, February 18th, will mark the beginning of Ramadan 1447.

PEACE AMBASSADOR 🤞 (@imam93566103) 's Twitter Profile Photo

Cikinka yana kumbura bayan Sahur?🥣 Ki kiyaye waɗannan abubuwa 10⚠️ 👇 1️⃣ Cin abinci da yawa fiye da kima – Yana sa ciki ya cika da iska. 2️⃣ Shan lemun kwalba / abubuwan gas – Suna haifar da kumburi ciki. 3️⃣ Cin wake ko abinci mai wahalar narkewa – Yana tara iska a ciki.

PEACE AMBASSADOR 🤞 (@imam93566103) 's Twitter Profile Photo

BOOM 🤯 🤯 💥💥🔥🔥🔥🔥 Shugabannin ƙananan hukumomi da ’yan majalisa da kwamishinoni sun kwance wa Gwamna Abba na kano zane a kasuwa. Ana ci gaba da cece-kuce a jihar Kano bayan taron karɓar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam’iyyar APC da aka gudanar a ranar Litinin da ta

BOOM 🤯 🤯 💥💥🔥🔥🔥🔥 

Shugabannin ƙananan hukumomi da ’yan majalisa da kwamishinoni sun kwance wa Gwamna Abba na kano zane a kasuwa.

Ana ci gaba da cece-kuce a jihar Kano bayan taron karɓar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam’iyyar APC da aka gudanar a ranar Litinin da ta
Nigeria Stories (@nigeriastories) 's Twitter Profile Photo

BREAKING: The Kano State Censorship Board has ordered the immediate suspension of all entertainment centres across the state, including event centres and DJ’s.

BREAKING: The Kano State Censorship Board has ordered the immediate suspension of all entertainment centres across the state, including event centres and DJ’s.
PEACE AMBASSADOR 🤞 (@imam93566103) 's Twitter Profile Photo

BREAKING NEWS........... DA DUMI-DUMI | Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufa'i, ya gaza cika sharaɗin beli da humumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa tu'annati EFCC ta ba shi a yau. Sharaɗin belin dai shine; sai el-Rufa'i ya kawo wani Sakataren din-din-din

BREAKING NEWS...........

DA DUMI-DUMI | Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufa'i, ya gaza cika sharaɗin beli da humumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa tu'annati EFCC ta ba shi a yau.

Sharaɗin belin dai shine; sai el-Rufa'i ya kawo wani Sakataren din-din-din
PEACE AMBASSADOR 🤞 (@imam93566103) 's Twitter Profile Photo

TIRKASHI:🔥😂😂 'Yan sandan kasar Aljeriya sun kama wasu mutane uku da ke kokarin shiga Spain a cikin shigar tunkiyoyi 🤣 Ana zargin mutanen 'yan kasar..........😁?

TIRKASHI:🔥😂😂 

'Yan sandan kasar Aljeriya sun kama wasu mutane uku da ke kokarin shiga Spain a cikin shigar tunkiyoyi 🤣 

Ana zargin mutanen 'yan kasar..........😁?
BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Mai bai wa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana hakan a shafinsa na X. Dama dai tun ranar Litinin El-Rufai yake hannun hukumar cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC. Har yanzu ba a samu bayanai kan me hukumar ta

Mai bai wa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye ne ya bayyana hakan a shafinsa na X.

Dama dai tun ranar Litinin El-Rufai yake hannun hukumar cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFCC.

Har yanzu ba a samu bayanai kan me hukumar ta
SALISU C.B.N (@salisu_auwal99) 's Twitter Profile Photo

AREWA Mai abun Mamaki, Nasir El-Rufai dinda adalilinsa aka daina kisan "Yan uwanmu musulmi a GwaninGora da sauran sassan jihar kaduna state. Abisa jajircewarsa ya kwance mugun kullin da kungiyar CAN tayi akan mulkin musulmi masu rinjaye a kaduna state Sai ya zamo tarihi, yanzu

AREWA Mai abun Mamaki, Nasir El-Rufai dinda adalilinsa aka daina kisan "Yan uwanmu musulmi a GwaninGora da sauran sassan jihar kaduna state.

Abisa jajircewarsa ya kwance mugun kullin da kungiyar CAN tayi akan mulkin musulmi masu rinjaye a kaduna state Sai ya zamo tarihi, yanzu