Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile
Adam Muhammad Mukhtar

@engineeradam123

Founder of t.me/arewastrivers || Blockchain Enthusiast || iStrive

ID: 1265997398259703816

calendar_today28-05-2020 13:24:55

1,1K Tweet

19,19K Takipçi

1,1K Takip Edilen

Adam Muhammad Mukhtar (@engineeradam123) 's Twitter Profile Photo

Farashin dollar ya sauka zuwa N1540, ta rage aƙalla N60 cikin wata ɗaya amma bazakaji kayayyakin masarufi ko wasu abubuwa da muke amfani dasu ba ko kaɗan sun sauka ba. Amma da cewa dollar ɗin tashi tayi, da yanzu an fara ƙarawa abubuwa kuɗi. Ubangiji Allah ya shirya mana ƙasar

Farashin dollar ya sauka zuwa N1540, ta rage aƙalla N60 cikin wata ɗaya amma bazakaji kayayyakin masarufi ko wasu abubuwa da muke amfani dasu ba ko kaɗan sun sauka ba. Amma da cewa dollar ɗin tashi tayi, da yanzu an fara ƙarawa abubuwa kuɗi.

Ubangiji Allah ya shirya mana ƙasar