BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID: 18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

112,112K Tweet

2,5M Takipçi

46 Takip Edilen

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

An yi kasa-kasa da tutocin Najeriya a fadar shugaban kasar da ke Abuja, don nuna alhini kan mutuwar babban hafsan sojin kasar da wasu manyan sojojin kasar a karshen makon jiya. #BBCNewsHausa

An yi kasa-kasa da tutocin Najeriya a fadar shugaban kasar da ke Abuja, don nuna alhini kan mutuwar babban hafsan sojin kasar da wasu manyan sojojin kasar a karshen makon jiya. #BBCNewsHausa