BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile
BBC News Hausa

@bbchausa

BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku

ID: 18168536

linkhttp://www.bbchausa.com calendar_today16-12-2008 18:29:17

112,112K Tweet

2,5M Followers

46 Following

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

A yau Talata 13 ga Afrilu Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya cika shekara 14 da rasuwa. An harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da yake jagorantar sallar Asuba a wani masallaci a Kano, ranar Juma'a 13 ga watan Afrilun shekarar 2007. Da me za ku tuna da fitaccen malamin?