Abu Abdullah
@amiruabdul222
I am not alone God is always with me
ID: 1722435239929077760
09-11-2023 02:05:59
2,2K Tweet
105 Followers
752 Following
Dazu Abokinmu Yahaya Crypto yayi wani video, aciki yayi wata magana mai matukar muhimmanci, Inda yake cewa Akwai mutanenka duk wata magana da zakayi ko wata shawara da zaka basu akan abinda ya shafi rayuwarsu sai sunbaka Excuses. Tabbas maganar Yahaya hakane, Kuma kaso dayawa