GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile
GOVERNOR

@aminu_kashuri

A Duk Lokacin Da Labarin Mutuwa Ta Yazo Muku, Ku Yafe Min Sannan Kuyimin Addu'ar Rahama 🙏 📸 aminu_kashuri

ID: 763128545451319300

calendar_today09-08-2016 21:43:18

30,30K Tweet

1,1K Followers

1,1K Following

usman muktar😎 (@ibnmuktar__) 's Twitter Profile Photo

Duk yarinyar da zata kafa camera tayi rawa sannan kuma ta daura a TikTok ba matar da zata zama uwar yayan ka bace. Muje tambaya tagaba….

GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile Photo

Mafificiyar Yini Wacce Rana take fitowa cikinta itace Ranar Juma'a 1⃣A Ranar Aka halicci Annabi Adam 2⃣A Ranar aka shigar dashi Aljannah 3⃣A Ranar aka fitar dashi daga ciki Kuma #Alkiyama bazata tsaya ba Sai a wannan Ranar. #Jumaa

GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile Photo

Salloli 5 na Farilla a kowani yini, Juma'a zuwa wata Juma'a da Ramadana zuwa wata Ramadana kaffarace da ake kankarewa Bawa Zunubansa matukar ya guji Manyan Laifuka.. #Jumaa..

GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile Photo

Sunnonin Ranar Juma'a..🕌 1⃣Wanka 2⃣Goge baki 3⃣Shafa turare 4⃣Saka tufafi masu kyau 5⃣Zuwa masallaci da Wuri 6⃣Karanta suratul Kahf 7⃣Yawaita Addu'a 8⃣Salati ga Fiyayyen Halitta SAW #Jumaa

GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile Photo

Quran that should always be recited: Yasin - every morning Kursi - after every salat Mulk - every night Kahf - every Friday And whoever cannot memorize or recite shall listen.

GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile Photo

Ya Allah Kayi Mana Bazata, Ka Bamu Mamaki, Irin Mamakin Da Zamu Faɗi Muyi Sujjada, Mu Rasa Da Wane Irin Lafazi Zamu Gode Maka!

GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile Photo

Labarin mutuwarka in yazo mutane zasu yi ta rubuta ta'aziyya, bayan ƴan kwanaki kaɗan su manta da kai da labarinka. Babu abin da zai rage maka face ayyukanka na alheri.

GOVERNOR (@aminu_kashuri) 's Twitter Profile Photo

Al'amura duk a hannun Ubangiji suke, yana sarrafasu yadda yaso. Allah Ka sarrafa damuwarmu zuwa farin ciki da jin daɗi da kuma kwanciyar hankali.

Sarki. (@waspapping_) 's Twitter Profile Photo

USSD code to lock your bank account if your phone is stolen/misplaced 1. Access: *901*911# 2. Zenith: *966*911# 3. GTB: *737*51*74# 4. WEMA: *945*911# 5. FirstBank: *894*911# 6. Keystone: *7111*911# 7. UBA: *919*911# 8. FCMB: *329*911# 9. Sterling Bank: *822*911# RETWEET