Aminu Abubakar (@aminu_ab96) 's Twitter Profile
Aminu Abubakar

@aminu_ab96

Am not better than any one but am difference.
Allah First

ID: 1493974374432530436

calendar_today16-02-2022 15:46:20

692 Tweet

133 Followers

342 Following

Auwal Ibrahim Alhassan (@auwalibrahimal9) 's Twitter Profile Photo

Gov.Senator Uba Sani's Agricultural transformation in Kaduna State. Tallafin Noma: 41,693 smallholder farmers and cooperatives across the 23 LGA received vital farming inputs” #WorkingForKaduna #UbaSaniIsWorking

Gov.<a href="/ubasanius/">Senator Uba Sani</a>'s Agricultural transformation in Kaduna State. 
Tallafin Noma:
41,693 smallholder farmers and cooperatives across the 23 LGA received vital farming inputs” 

#WorkingForKaduna 
#UbaSaniIsWorking
Aminu Abubakar (@aminu_ab96) 's Twitter Profile Photo

Gwamna @Uba_Sanius yana aiki! Yanda ake Sabunta aikin gina titin stadium Roundabout zuwa Sabo Tasha yake gudana wanda Kamfanin MotherCAT Ltd, takeyi Matsayin: Aiki yana Cigaba.

Gwamna @Uba_Sanius yana aiki! 

Yanda ake Sabunta aikin gina titin stadium Roundabout zuwa Sabo Tasha yake gudana wanda Kamfanin MotherCAT Ltd, takeyi 

Matsayin: Aiki yana Cigaba.
Aminu Abubakar (@aminu_ab96) 's Twitter Profile Photo

Kwanliya nacigaba da biyan kuɗin sabulu jihar Kaduna sannu da kokari Maigirma Gwamna Sen. Mallam @Uba_Sani Commissioner Of LG Affairs Media Team.

Kwanliya nacigaba da biyan kuɗin sabulu jihar Kaduna sannu da kokari Maigirma Gwamna Sen. Mallam @Uba_Sani 

Commissioner Of LG Affairs 
Media Team.
Aminu Abubakar (@aminu_ab96) 's Twitter Profile Photo

Yaa Allah ka ƙara muna hakurin zama da kowa lafiya ka ƙara mana himma kada ka gajiyar damu akan aikin alkhairi. @ABG_For_All

Yaa Allah ka ƙara muna hakurin zama da kowa lafiya ka ƙara mana himma kada ka gajiyar damu akan aikin alkhairi.

@ABG_For_All
Hon. sadiq MAMMAN LAGOS (@mamman__lagos) 's Twitter Profile Photo

The Ministry for local government affairs, under my leadership held OPERATION TSAPTA Orientation Exercise earlier today at Murtala square, Kaduna. This is to ensure a clean environment for the citizens of kaduna state!!!

Aminu Abubakar (@aminu_ab96) 's Twitter Profile Photo

A yau, kenan cikin garin Kajuru Maigirma Rt. Hon Usman Bawa ABG yakai gaisuwar ta'Aziyar mahaifin AA yaron kirki tare da rakkiyar Hon Ibrahim Aliyu Wusono,Hon Aisha Madina,Hon Katuka. Sunyi ta'aziya wa iyalan margayin dayimas addu'ar nemamasa gafara tare da Allah yabawa iyalansa

A yau, kenan cikin garin Kajuru Maigirma Rt. Hon <a href="/Usman_Bawa/">Usman Bawa</a> ABG yakai gaisuwar ta'Aziyar mahaifin AA yaron kirki tare da rakkiyar Hon Ibrahim Aliyu Wusono,Hon Aisha Madina,Hon Katuka. Sunyi ta'aziya wa iyalan margayin dayimas addu'ar nemamasa gafara tare da Allah yabawa iyalansa