Abubakar Imam Al-Naigery (@aialnaijery) 's Twitter Profile
Abubakar Imam Al-Naigery

@aialnaijery

اللھم يا مصرف القلوب صرف قلبى على طاعتك

ID: 3224522979

calendar_today30-04-2015 14:19:06

84 Tweet

207 Followers

2,2K Following

Kano Emirate Media Team (@kanemiratemedia) 's Twitter Profile Photo

Manyan Hakiman Kasar Kano -Wazirin Kano Sa’ad Shehu Gidado -Galadiman Kano Hakimin Bichi Munir Sanusi Bayero -Madakin Kano Hakimin Dawakin Tofa Yusuf Nabahani -Magajin Garin Kano Dan Majalisar Sarki Nasiru Inuwa Wada -Matawallen Kano Babban Dan Majalisar Sarki Ali Ibrahim Ahmad

Manyan Hakiman Kasar Kano

-Wazirin Kano Sa’ad Shehu Gidado
-Galadiman Kano Hakimin Bichi Munir Sanusi Bayero
-Madakin Kano Hakimin Dawakin Tofa Yusuf Nabahani 
-Magajin Garin Kano Dan Majalisar Sarki Nasiru Inuwa Wada
-Matawallen Kano Babban Dan Majalisar Sarki Ali Ibrahim Ahmad
BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Hamshaƙin attajirin kuma ɗaya daga cikin mutum mafi arziki a nahiyar Afrika, ya rasu a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya kamar yadda ɗaya daga cikin ƴaƴansa ya shaida wa BBC. Ya rasu yana da shekaru 94, ya kuma bar matansa da ƴaƴa da jikoki da dama.

Hamshaƙin attajirin kuma ɗaya daga cikin mutum mafi arziki a nahiyar Afrika, ya rasu a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya kamar yadda ɗaya daga cikin ƴaƴansa ya shaida wa BBC. 

Ya rasu yana da shekaru 94, ya kuma bar matansa da ƴaƴa da jikoki da dama.
💙𝓾𝓜๓-e-ℕόσ𝓡🪔 (@um_noor2122) 's Twitter Profile Photo

My hero Muhammad ﷺ My role model Muhammad ﷺ My guide Muhammadﷺ My motivation Muhammadﷺ My teacher Muhammadﷺ My leader Muhammadﷺ My Prophet Muhammad ﷺ I follow Muhammad ﷺ I love Muhammad ﷺ I admire Muhammad ﷺ We are Ummah of Muhammad ﷺ

My hero Muhammad ﷺ

My role model Muhammad ﷺ

My guide Muhammadﷺ

My motivation Muhammadﷺ

My teacher Muhammadﷺ

My leader Muhammadﷺ

My Prophet Muhammad ﷺ

I follow Muhammad ﷺ

I love Muhammad ﷺ

I admire Muhammad ﷺ

We are Ummah of Muhammad ﷺ
Nigeria Stories (@nigeriastories) 's Twitter Profile Photo

BREAKING NEWS: Court Stops PDP From Holding National Convention again!! Justice Peter Lifu today issued the fresh order while delivering ruling in an application brought by a former governor of Jigawa state, Sule Lamido.

BREAKING NEWS: Court Stops PDP From Holding National Convention again!! 

Justice Peter Lifu today  issued the fresh order while delivering ruling in an application brought by a former governor of Jigawa state, Sule Lamido.