Abdul Bako ll🇵🇸 (@abduulbako) 's Twitter Profile
Abdul Bako ll🇵🇸

@abduulbako

IN GOD WE TRUST

ID: 2938357575

calendar_today23-12-2014 15:22:22

12,12K Tweet

212 Followers

100 Following

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Maraba da shiga farfajiyar siyasar Nijeriya ta 2027. A wannan bidiyon, za mu duba yadda siyasar Nijeriya ke sauyawa zuwa wani sabon salo na al’amura da yawa, tare da mai da hankali musamman kan abin da ke faruwa a Jihar Kano, ɗaya daga cikin jihohi mafi tasiri a siyasar kasar.

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya ce ba gudu ba ja da baya game da shirye-shiryen jam’iyyarsu ta ADC na gudanar da babban taronta na ƙasa, duk da cewa hukumar INEC ta janye ɓangaren David Mark daga shugabancin jam’iyyar. 🎥 - Fatawul Mohammed

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

Wani hadimin shugaban Iran, Mahdi Tabatabaei ya ce za a sake buɗe Mashigar Hormuz idan har 'jiragen da za su wuce ta mashigar sun amince su riƙa biyan harajin da za a yi amfani da shi don gyara ɓarnar da yaƙin ya yi wa ƙasar'. Ƙarin bayani - bbc.in/4cpzqf4

Wani hadimin shugaban Iran, Mahdi Tabatabaei ya ce za a sake buɗe Mashigar Hormuz idan har 'jiragen da za su wuce ta mashigar sun amince su riƙa biyan harajin da za a yi amfani da shi don gyara ɓarnar da yaƙin ya yi wa ƙasar'.

Ƙarin bayani - bbc.in/4cpzqf4
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Ofishin Shugaban Ƙasar Iran ya sanar da cewa Mashigar Hormuz mai muhimmancin gaske za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai an samu kuɗaɗen shiga daga zirga-zirgar jiragen ruwa da za su iya biyan diyyar asarar yaƙin da aka yi wa ƙasar. Wannan sanarwa ta biyo bayan ƙoƙarin

Ofishin Shugaban Ƙasar Iran ya sanar da cewa Mashigar  Hormuz mai muhimmancin gaske za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai an samu kuɗaɗen shiga daga zirga-zirgar jiragen ruwa da za su iya biyan diyyar asarar yaƙin da aka yi wa ƙasar.
Wannan sanarwa ta biyo bayan ƙoƙarin
RFI Hausa (@rfi_ha) 's Twitter Profile Photo

Yadda Yahudawa suka nemi mafaka don kare kansu daga hare-haren Iran a wannan Litinin bayan amsakuwar gargaɗi ta yi ta ƙara

RFI Hausa (@rfi_ha) 's Twitter Profile Photo

Mun zauna mun tsara za mu ɗauki mataki, domin dukkanmu mun yi fada da sojoji mun dawo da dimukuraɗiyya – Atiku Abubakar Tsohon mataimakin shugaban Najeriya

Rabiu Musa Kwankwaso (@kwankwasorm) 's Twitter Profile Photo

Today, I joined fellow coalition leaders and committed democrats to strongly condemn the blatant partisanship and compromised neutrality of the Independent National Electoral Commission (INEC). The peaceful procession in Abuja united various opposition groups in a clear message:

Today, I joined fellow coalition leaders and committed democrats to strongly condemn the blatant partisanship and compromised neutrality of the Independent National Electoral Commission (INEC).

The peaceful procession in Abuja united various opposition groups in a clear message:
🐺 (@abbakarrrh) 's Twitter Profile Photo

People do stupid things for love. Inba hauka bab na wasu matan fisabilillahi taya zaki ba saurayi 50M loan. Guy dinma jaki neh.

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

An yi gaggawar fitar da Shugaban Amurka da Mataimakin Shugaban Kasa daga wurin taron bayan harbin bindigar da aka yi, kuma ƙararrakin fashewar abubuwa masu karfi sun katse taron 'yanjarida da jami'ai na shekara-shekara. Sauran jami'an gwamnati suma sun fice daga wurin yayin da