#AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU
Wasu samarin jami’a, Don Nas attajiri da Mansur mai ji da kansa sun sanya Safiyya, wata kyakkyawar budurwa, a caca. Don Nas ya ce, idan ka samu ta amince ta aure ka, zan baka sabuwar motata Marsandi. Amma abin tashin hankalin shine, Safiyya tuni an…