ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile
ZUBAIRU BUBA

@zubairububa5

Allahumma Innaka Afuwwun Karim Tuhibbul Afwa Fa af’anna.

ID: 1536318984370458624

calendar_today13-06-2022 12:07:01

83 Tweet

254 Takipçi

2,2K Takip Edilen

ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile Photo

Fatan Alkairi Zuwa Ga Kowa Da Kowa Allah Kamana Jagora Allah Ka tsare Mana Mutucinmu Alfarma AnnabiSAW Barkanmu Da Wanna Lokaci Mai Albarka Allah Yakawo Mana Saukin Rayuwa Allah Ka hadamu da uban Gida dayake sonmu bawanda muke so ba

ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile Photo

Aslm Alkm, koda mutane sun zage ka akan gaskiya, ka yi hakuri kar ka rama, da yawa daga cikin masu zagin ka idan ka yi hakuri wata rana za ka more su ta wata hanyan ko kuma su zama masoyanka, wanda inda ka biye musu ba zaka ci wannan nasarar ba.

ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile Photo

Bambancin Ilimi da kudi: Ilimi shi yake tsaron ka, kudi kuma kai kake tsaron su. Ilimi yana tsare ka daga fadawa cikin halaka. Kai kuma kana tsaron kudi don kada su halaka. Ilimi yakan mayar dakai Sarki. Kudi kuma su mayar dakai bawa

Abba El-mustapha (@abbaelmustaph1) 's Twitter Profile Photo

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN Allah Yayiwa Shahararren Darakta a Masana’antarmu Kannywood AMINU S BONO Rasuwa. Muna Addu’ar Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa Kurakuransa Yasa Aljanna Ce Makomarsa. Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Kyau Da Imani. R.I.J.F 😭😭😭😭

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN

Allah Yayiwa Shahararren Darakta a Masana’antarmu Kannywood AMINU S BONO Rasuwa.

Muna Addu’ar Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa Kurakuransa Yasa Aljanna Ce Makomarsa. Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Kyau Da Imani.

R.I.J.F 😭😭😭😭
ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile Photo

Aslm Alkm, Ku sani cewa akwai alheri mai yawa a cikin yin hakuri da abin da kuke kyama, nasara za ta zo da hakuri, sauki kuma yana tare da kunci, kuma da wahala za a samu sauki.

ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile Photo

Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya amince da ba da kyutar N10,000 ga dukkan ma'aikatan jihar da N5,000 ga masu karbar fansho don rage radadin cire tallafin man fetur. Mai taimaka wa Gwamnan a harkokin yada labarai, ne ya bayyana a ranar Alhamis a Katsina,.

Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya amince da ba da kyutar N10,000 ga dukkan ma'aikatan jihar da N5,000 ga masu karbar fansho don rage radadin cire tallafin man fetur.
Mai taimaka wa Gwamnan a harkokin yada labarai, ne ya bayyana a ranar Alhamis a Katsina,.
ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile Photo

Aslm Alkm, Mutum shine likitan zuciyarsa, don haka wajibi ne ya binciki kansa don gane miyagun halayensa da nufin kawar da duk wata datti dake cikin zuciyarsa.

Manzon Allah S.A.W Ya Ambaci Ranar Juma'a Sai Yace Acikin ta Akwai Wata Sa'a Ba Wani Bawa Musulmi Da Zai Dace Da Ita, Yana Tsaye Yana Addu'a, Yana Rokon Allah Wani Abu, Fa ce Allah Ya Ya Bashi Wannan Abun Yana Nuni da Hannun Sa Yana Nufin Lokaci ne dan kadan

Ka kiyaye furucinka, ka yi kokarin furta gaskiya,ka nisanci qarya da yaudara. Boye gaskiya yana da hatsari,sannan yana zubar da mutunci, musamman ga wanda ya amince maka.Duk wanda ka yi wa karya ko kuma ka yaudara,da wuya ya kara yarda da kai,ko kuma ya ci gaba da mu'amala da ka

ZUBAIRU BUBA (@zubairububa5) 's Twitter Profile Photo

Aslm Alkm, Idan muka tuba muka daina aikata saɓo muka gyara ayyukan mu, to ba shakka zamu samu taimakon Allah cikin halin kuncin da muke ciki.

Aslm Alkm, Idan muka tuba muka daina aikata saɓo muka gyara ayyukan mu, to ba shakka zamu samu taimakon Allah cikin halin kuncin da muke ciki.