Umar Ibrahim (@umaribrahi69261) 's Twitter Profile
Umar Ibrahim

@umaribrahi69261

نعشق الحرية و نرفض الذل على خطى
Muna Kaunar 'Yanci Kuma Muna Kin Wulakance
We Wanted Freedom And Reject Humiliation

ID: 1740823224185757696

linkhttps://www.instagram.com/umaribrahim6197 calendar_today29-12-2023 19:53:53

467 Tweet

52 Takipçi

159 Takip Edilen

Umar Ibrahim (@umaribrahi69261) 's Twitter Profile Photo

SANARWA!!! Kwamitin Mu'utamar na Ƙasa-da-Ƙasa (International Conference) Ya ce a sanar da ƴan uwa cewa taron Mu'utamar zai cigaba da gudana ƙarfe 10am a Markza Ƙofar Waika kamar yadda aka tsaya Insha Allah. Sanarwa Kwamitin Shiryawa. #MuutamarKano2025 #KanoConference2025

SANARWA!!!

Kwamitin Mu'utamar na Ƙasa-da-Ƙasa (International  Conference) Ya ce a sanar da ƴan uwa cewa taron Mu'utamar zai cigaba da gudana ƙarfe 10am a Markza Ƙofar Waika kamar yadda aka tsaya Insha Allah.

Sanarwa 
Kwamitin Shiryawa.
#MuutamarKano2025 
#KanoConference2025