Tudun Tsira (@tuduntsira) 's Twitter Profile
Tudun Tsira

@tuduntsira

We're Tudun Tsira, a new campaign promoting everything that's great about Northeast. To be a guest on #SMC, email us at [email protected]

ID: 1263959483270737920

linkhttps://www.youtube.com/@tuduntsira calendar_today22-05-2020 22:28:44

5,5K Tweet

37,37K Takipçi

639 Takip Edilen

Tudun Tsira (@tuduntsira) 's Twitter Profile Photo

KANURI Kanuri da su yau ake.. Asalinsu a bayyane yake.. Karamchi a jininsu yake.. Al'aadunsu sun rike.. Ilimi duka kunga sun rike.. Kuma kan su a waye yake.. ko bikinsu a kayace ake.. Biskin su da santi yake.. Birnin su da kyawu yake.. Yerwa ga kamshin sassake, na turaren humra

KANURI

Kanuri da su yau ake..
Asalinsu a bayyane yake..
Karamchi a jininsu yake..
Al'aadunsu sun rike..
Ilimi duka kunga sun rike..
Kuma kan su a waye yake..
ko bikinsu a kayace ake..
Biskin su da santi yake..
Birnin su da kyawu yake..
Yerwa ga kamshin sassake,
na turaren humra