Shehifalalu
@shehifalalu1
Media Assistant to The Katsina State Governor Ministry Of Internal Security, And Home Affairs.
ID: 1036276913407516672
02-09-2018 15:37:24
692 Tweet
577 Followers
1,1K Following
Dan Takarar Shugabancin karamar Hukumar Katsina Karkashin Inuwar Jam'iyyar APC Hon Isah Miqdad Isah Miqdad Ya kaddamar da Bayar da Tallafin Kudi Naira Miliyan Tara da Dubu Dari Hudu , ga Daliban Gaba da Sakandire na Karamar Hukumar Katsina, tare daukar Nauyin Karatun Wasu .