Shehifalalu
@shehifalalu1
Media Assistant to The Katsina State Governor Ministry Of Internal Security, And Home Affairs.
ID: 1036276913407516672
02-09-2018 15:37:24
692 Tweet
577 Followers
1,1K Following
Dan Takarar Shugabancin karamar Hukumar Katsina Karkashin Inuwar Jam'iyyar APC Hon Isah Miqdad Isah Miqdad Ya kaddamar da Bayar da Tallafin Kudi Naira Miliyan Tara da Dubu Dari Hudu , ga Daliban Gaba da Sakandire na Karamar Hukumar Katsina, tare daukar Nauyin Karatun Wasu .
Jiya kenan Lokacin da Nake likon kudi Ga Mawakin Gwmana Radda Dikko Umaru Radda, Ph.D. CON. Yayin kaddamar da Tallafin Daliban Gaba da Sakandire Wanda maigidana Hon Isah Miqdad Isah Miqdad ya bayar .
the candidate for the seat of Katsina Local Government under the umbrella of the APC Party, Hon. Isah Miqdad AD Saude ( Isah Miqdad took responsibility for the renovation of the mosque in Dantura area in Kerau in Katsina local government.
Yana Taya Daukacin Al'ummar Musilmin Allah Murnar zagaayowar Wannan Wata Mai Albarka. Isah Miqdad
We are reminding the community of Katsina local government, for the journey of young people. Isah Miqdad
Mooncoin 🤝 Google Startups 👀 Guess what, 🌑 #Mooncoin just snagged a huge sponsor from the giant Google for Startups💥 ✅ We have officially secured the highest sponsorship from Google for Startups Cloud Program, gaining way more than just cloud credits—this is a major boost for
Daren Jiya Kenan Yayin da Dan Takarar Shugabancin karamar Hukumar Katsina Karkashin Inuwar Jam'iyyar APC Hon Isah Miqdad ( Isah Miqdad )ya halarci Taron Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu 💕 a Unguwar Yan'taba Cikin Garin Katsina. Allah Ya Kara mana Son ma'aiki .
Dikko Radda First Youth Forum has honored Hon Isah Miqdad ( Isah Miqdad )for his contribution to Education in Katsina Local Government.
The Candidate for the Chairman of Katsina Local Government Under the Shadow of the APC Party, Hon Isah Miqdad Ad Saude Isah Miqdad, has initiated the provision of financial aid to the Community High School students of Katsina Local Government.