A Tsawon Shekaru Biyu Na Mulki Gwamna Uba Sani Ya Samar Da Sabbin Hanyoyi Guda 28 A Jihar Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba sani ta Samar da Hanyoyi a cikin shekaru biyu da suka haɗa da
1. Ja Abdulkadir Road
2. Bissau Road
3. Ohinoyi Road