ABUBAKAR BALA (@sadeeqaba) 's Twitter Profile
ABUBAKAR BALA

@sadeeqaba

ID: 1665970314843504642

calendar_today06-06-2023 06:34:40

50 Tweet

16 Followers

123 Following

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Tomorrow is Thursday!!! Fast if you are able to, In sha Allah. If not, earn reward by reminding others. As the caller to good is like its doer (in reward).. Barakhallahu Feekhum as you share.🤲🏻

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Tomorrow is Monday!!! Fast if you are able to, In sha Allah. If not, earn reward by reminding others. As the caller to good is like its doer (in reward)... Barakhallahu Feekhum as you share. 🤲🏻

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Tomorrow is Thursday!!! Fast if you are able to, In sha Allah. If not, earn reward by reminding others. As the caller to good is like its doer (in reward).. Barakhallahu Feekhum as you share.🤲🏻

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Babu wanda zaizo da wani tsari, duk kyan tsarin, ace tsarin ya haura tsarin da Allah SWA ya aiko Manzon Allah SAW dashi. ~ Sheikh Tijjani Ahmad Gurumtum.

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Duk shekara haka muke cewa "Na daɗe ban ga Ramadan ɗin da yake gudu ba irin wannan" Haka ne, rayuwar ta mu Kulun kara gudu take. Allah ka bamu ikon ribatar abin da ya rage.

● (@aminuyaro_) 's Twitter Profile Photo

Duk wata musiba ko tashin hankali da mutum ya taba gani ko yaji labari a rayuwar sa ta duniya, to wasa ne idan an hadashi da tashin Al-qiyama. ~ Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Duk mutumin da yake so ka da bayan sa ya lalace, to ya din ga fadin magana mai kyau. - Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, CON.

● (@aminuyaro_) 's Twitter Profile Photo

Idan dai ilimin ka a rayuwa, gogewar ka a rayuwa, ta taqaita a neman abinci, to baka da banbanci da ragunan ka. ~ Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum