S~M Ɗanpullo (@s_m_danpullo) 's Twitter Profile
S~M Ɗanpullo

@s_m_danpullo

Founder and CEO @DCTv_Africa || @BsquaredNetwork Head Ambassador || Blockchain Enthusiast || @CryptoRank_io Maxi || BD Manager @UmrahCash

ID: 3298999276

calendar_today26-05-2015 08:18:21

7,7K Tweet

7,7K Followers

1,1K Following

S~M Ɗanpullo (@s_m_danpullo) 's Twitter Profile Photo

A strategy for traders. Last 3 days anyi pumping kasuwa da karfi, wanda wasu manyan coins ma sukayi 100% cikin 24 hours wasu ma fiye da haka. Idan aka samu irin wannan pumping din normally akan yi taking profit idan mutum yayi sa'ar saya lowest price ko kusa da lowest da akayi

A strategy for traders.

Last 3 days anyi pumping kasuwa da karfi, wanda wasu manyan coins ma sukayi 100% cikin 24 hours wasu ma fiye da haka.

Idan aka samu irin wannan pumping din normally akan yi taking profit idan mutum yayi sa'ar saya lowest price ko kusa da lowest da akayi