Rahma Radio (@rahmaradio) 's Twitter Profile
Rahma Radio

@rahmaradio

Your Number 1 Independent Radio Station in Kano, Nigeria. Transmits on 97.3FM.

📞 08023724111

ID: 458597558

linkhttp://www.rahmatv.com calendar_today08-01-2012 18:57:44

39,39K Tweet

22,22K Followers

31 Following

Rahma Radio (@rahmaradio) 's Twitter Profile Photo

Kamfanin haƙar ɗanyen man fetur na Shell zai biya diyyar dala miliyan 16 ga wasu manoma a yankin Neja-Delta da ke a kudancin Najeriya. Karin Bayani: tinyurl.com/2t85f8hr

Rahma Radio (@rahmaradio) 's Twitter Profile Photo

Kotu ta dakatar da Gwamnatin Jihar Kano daga yunkurin da ta ke yi na gina shaguna a jikin Makarantar Sakandiren Kwakwachi. Karin Bayani: tinyurl.com/yckrxw4u

Rahma Radio (@rahmaradio) 's Twitter Profile Photo

El-Rufa’i Ya Sake Maka Gwamnatin Tarayya, CBN, A Kotu Saboda Kin Bin Umarnin Kotun Koli Karin Bayani: rb.gy/ri2p8y

Rahma Radio (@rahmaradio) 's Twitter Profile Photo

"Nan Gaba Kadan Za A Gurfanar da Aliyu Madaki a Kotu" - Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano Karin Bayani: rb.gy/ax0tth