Farouq Ozil
@ozilfarouq
Dan Talaka
ID: 1062478752238764032
13-11-2018 22:54:09
441 Tweet
427 Followers
710 Following
Ina shiga office dazun da yamma around 6pm mutane 5 suka tareni suke cemin sunga Oga Hon. Mohammed Bello El-Rufai basu ganni ba. Amma anjika musu hanta dakyau yadda yakamata nace Oga Bello ae ko akwance yake cikin Jika hanta yake.. ALLAH yatsare mai gida.
Happy birthday, your Excellency Sir Baba Mal Nasir Ahmad El-Rufai ALLAH Ubangiji yakarama rayuwa albarka uban Hon. Mohammed Bello El-Rufai
Yaron Mal Nasir Ahmad El-Rufai kajima kana musu bulala amma bulalan yau bayan kayi musu ita kahanasu kuka ALLAH yasaka maka da alheri Hon. Mohammed Bello El-Rufai
LAST FRIDAY BEFORE RAMADAN 🌙.I pray we all reach Ramadan in good health. Boss Hon. Mohammed Bello El-Rufai Hantar yaronka Ozil tabushe kamas ga gobe Ramadan 😀
Shifa Hon. Mohammed Bello El-Rufai 100% Liverpool fans ne shiyasa he never walk alone.