Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile
Muhasa Radio & TV

@muhasatvr

Muhasa Radio and Tv is a subsidiary of Muhasa Nig. Ltd.

ID: 1610926256379273217

linkhttps://muhasatvr.ng/ calendar_today05-01-2023 09:09:00

1,1K Tweet

167 Followers

2 Following

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Bayanin sallamar na kunshe ne a cikin wata sanarwa me dauke da sa hannun shugaban kungiyar, Ali Muhammad, inda ya godewa mai horaswar, ya kuma yi masa fatan alkhairi. #kanopillars#kano#muhasa

Bayanin sallamar na kunshe ne a cikin wata sanarwa me dauke da sa hannun shugaban kungiyar, Ali Muhammad,  inda ya godewa mai horaswar, ya kuma yi masa fatan alkhairi.
#kanopillars#kano#muhasa
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Jami’an tsaro sun fatattaki wasu matasa da ke kokarin fasa wani shago a Kano su dibi ganima yayin zanga-zangar da aka fara yi da safiyar Alhamis #Kano #Matasa #MUHASA

Jami’an tsaro sun fatattaki wasu matasa da ke kokarin fasa wani shago a Kano su dibi ganima yayin zanga-zangar da aka fara yi da safiyar Alhamis

#Kano #Matasa #MUHASA
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya ta rikide zuwa tashin hankali, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla 14 a manyan biranen kasar. muhasatvr.ng/zanga-zangar-l…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Mataimakain gwamnan jihar Kano kwamared Aminu Abdussalam, ya ce za su dauki matakin shari’a a kan ‘yan siyasar da suka jagoranci tada tarzoma yayin zanga-zanga. #kano #muhasa #Gwamnati #zangazanga

Mataimakain gwamnan jihar Kano kwamared Aminu Abdussalam, ya ce za su dauki matakin shari’a a kan ‘yan siyasar da suka jagoranci tada tarzoma yayin zanga-zanga.
#kano #muhasa #Gwamnati #zangazanga
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

A yayin da aka shiga wuni na uku da fara zanga-zangar tsadar rayuwa a fadin ƙasa, an samu hatsaniya a tsakanin wasu matasa da jami’an tsaro a kan sabon titin Mandawari dake birnin Kano. muhasatvr.ng/an-samu-hatsan…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Ana zargin ‘yan sanda da harbe wata mata mai ‘ya’ya biyu a Unguwar Rijiyar Lemo dake birnin Kano. #Gwamnati #'Yansanda #kano #zangazanga facebook.com/share/p/CQHDxr…

Ana zargin ‘yan sanda da harbe wata mata mai ‘ya’ya biyu a Unguwar Rijiyar Lemo dake birnin Kano. 
#Gwamnati #'Yansanda #kano #zangazanga                                                                      facebook.com/share/p/CQHDxr…
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Rahotanni sun bayyana cewa an saki Bobrisky daga gidan gyaran hali na bayan ya shafe watanni hudu a tsare. An kama shi ne bayan bayyanar wani faifan bidiyon daya nuna fitaccen mai amfani da shafukan sada zumuntar yana almubazzaranci da Naira, wanda hakan ya saba wa doka.

Rahotanni sun bayyana cewa an saki Bobrisky daga gidan gyaran hali na bayan ya shafe watanni hudu a tsare.

 An kama shi ne bayan bayyanar wani faifan bidiyon daya nuna  fitaccen mai amfani da shafukan sada zumuntar yana almubazzaranci da Naira, wanda hakan ya saba wa doka.
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ya watsawa PSG kasa a ido bisa tayin da suka yi masa na komawa kungiyar. #PSG #BayernMunich #muhasa

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ya watsawa PSG kasa a ido bisa tayin da suka yi masa na komawa kungiyar.
#PSG #BayernMunich #muhasa
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Babban Kwamandan Runduna ta daya ta Sojojin Nijeriya, Manjo-Janar MLD Saraso ya kai ziyarar jaje gidansu wani matashi da ake zargin wani jami’insu da kashewa a Zaria jihar Kaduna. muhasatvr.ng/rundunar-sojin…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kama tare da tsare wani jami'inta da ya harba bindiga ga masu zanga-zanga a garin Zariya dake jihar Kaduna, inda harsashin ya samu wani yaro wanda yayi sanadiyyar halaka shi. #muhsa #sojoji #najeriya

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kama tare da tsare wani jami'inta da ya harba bindiga  ga masu zanga-zanga a garin Zariya dake jihar Kaduna, inda harsashin ya samu wani yaro wanda yayi sanadiyyar halaka shi.
#muhsa #sojoji #najeriya
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Shugaban Jamiyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne bayan nadamar da Sanata Ali Ndume ya ce ya yi sakamakon sabanin da aka samu tsakaninsa da jam'iyyarsa a baya. #APC #Majalisa #muhasa

Shugaban Jamiyyar APC  na kasa, Abdullahi  Umar Ganduje ya bayyana hakan  ne bayan nadamar da Sanata Ali Ndume ya ce ya yi sakamakon sabanin da aka samu tsakaninsa da jam'iyyarsa a baya.

#APC #Majalisa #muhasa
Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Rahotanni daga hedikwatar Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC na cewa jami’an tsaro dauke da makamai sun yi wa hedikwatarta da ke Abuja, kawanya. muhasatvr.ng/jamian-tsaro-s…

Muhasa Radio & TV (@muhasatvr) 's Twitter Profile Photo

Gwamnatin jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita. Yanzu jama'a za su iya fita daga karfe 8 na safe zuwa 6 na yamma. #kaduna #ubasani #zangazanga #muhasa