@muazuadamu57229
ID: 1777088715942187009
calendar_today07-04-2024 21:40:01
141 Tweet
411 Takipçi
7,7K Takip Edilen
2 months ago
INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN Allah ya yiwa tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari rasuwa, muna Addu'ar Allah ya jikanshi da Rahama, Allah ya yafe masa kura-kuransa. Idan tamu tazo, Allah yasa mu cika da imani.