Aliyu Yau Kanya
@maibuta3
Make yourself strong enough to survive alone🤍✌
Alhamdulillah Proud to be a Muslim ☪️💖
ID: 1469738293348737036
11-12-2021 18:38:33
1,1K Tweet
181 Followers
1,1K Following
• “Good leaders organize and align people around what the team needs to do. Great leaders motivate and inspire people with why they’re doing it.” Hon. Mohammed Bello El-Rufai Dai💯
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un. The news of the demise of Hajia Umma El-Rufai is a shocking development. I extend my heartfelt condolences to the Nasir Ahmad El-Rufai family and friends and pray that Allah (SWT) accepts her soul and grant her Al-Janna Firdaus. Hon. Mohammed Bello El-Rufai
Yayin Jana'izar Hajiya Umma Elrufa"i, Allah sarki Hajiya Allah ya jikanta da rahama Allah ya gafarta mata dikkan zunibanta🤲🏼. Nasir Ahmad El-Rufai Hon. Mohammed Bello El-Rufai
Mu tuna alkairan juna, Mu tuna da abubuwan da suka hada mu a rayuwa sunfi abinda suka rabamu a rayuwa, Wannan Duniyar da muke cikinta zamu barta, Abinda nake nema kake nema ko kake nema duk duniya ba mai bayarwa sai Allah. Allah ya saka da alkairi Prof. Isa Ali Ibrahim, CON Allah ya yafe
Cikakken Nasihar Shiekh Prof. Isa Ali Ibrahim, CON a Makabarta wajen janazar Mahaifiyar Malam Nasir Ahmad El-Rufai
Allah dan rahamarka. Allah dan alfarmarka. Allah dan mulkinka. Allah kaine shaida kai kasan irin kaunar wannan bawan naka Hon. Mohammed Bello El-Rufai . Ya Allah yadda nake kaunarsa ya Allah ka kaunace shi ka cika masa dikkan burikansa na alkairi duniya da lahira, Allah ka raba shi da dikkan