Legit.ng Hausa (@legitnghausa) 's Twitter Profile
Legit.ng Hausa

@legitnghausa

Legit.ng (tsohuwar NAIJ.com) - Sahihiya kuma amintacciyar jaridar da ke kan gaba wajen kawo maku labaran siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi da sauransu.

ID: 796789951522373632

linkhttps://hausa.legit.ng/ calendar_today10-11-2016 19:01:42

103,103K Tweet

277,277K Takipçi

243 Takip Edilen

Legit.ng Hausa (@legitnghausa) 's Twitter Profile Photo

Tuni yan siyasa suka fara shirye-shiryen yadda babban zaben kasar na gaba zai kasance. An rahoto cewa an yi kus-kus tsakanin Gwamna Bala Mohammed na Bauchi da ministan Abuja, Nyesom Wike. Bala Mohammed na hararar kujerar shugaban kasa a 2027. hausa.legit.ng/siyasa/1566758…