
DDEEN LADAN
@ladaan_jr
Chemist | Agroprenuer | Business Analyst| Real Estate|
ID: 3390725565
24-07-2015 10:20:45
2,2K Tweet
706 Followers
1,1K Following

Allah yakai haske kabarin Muhammadu Buhari Allah sa aljannah ce makomarsa Amin Shawara ta ga duk wani masoyin Buhari kada ka bata lokaci wurin mayarda martani ga masu masa mummunar fata, saidai ka nuna soyayyarka gareshi koda da dasa bishiya ko gina rijiya ko wani aikin alkhairi mai