Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile
Masarautar Kagara HRH Attahiru II

@kagarahrh

Official Twitter page of KAGARA EMIRATES COUNCIL 👑

ID: 1481535384819486720

calendar_today13-01-2022 07:56:25

118 Tweet

87 Takipçi

0 Takip Edilen

Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

Sarkin mu malamin mu sarkin mu Ahbin Alfaharin mu 👑.... ALLAH Ya tsare mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa 🤲 ALLAH Ya kau da ikon makiya 🤲🤲🤲 Da fatan kowa ya wuni Cikin Koshin Lafiya

Sarkin mu malamin mu sarkin mu Ahbin Alfaharin mu 👑....

ALLAH Ya tsare mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa 🤲

ALLAH Ya kau da ikon makiya 🤲🤲🤲

Da fatan kowa ya wuni Cikin Koshin Lafiya
Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

MASHA ALLAH: ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana. . #RoyalRumble2024

MASHA ALLAH:

ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana.

. #RoyalRumble2024
Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

Uban mara Uba Mai Uban ma Kai ne Ubansa .... ALLAH Ya tsole idon Makiya Ya tsare mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa 👑 HRH Mal Ahmed Garba Gunna Emir of Kagara 👑

Uban mara Uba  Mai Uban ma Kai ne Ubansa .... ALLAH Ya tsole idon Makiya Ya tsare mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa 👑 
HRH Mal Ahmed Garba Gunna
Emir of Kagara 👑
Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

HRH Alh Ahmed Garba Gunna Attahiru II Emir of Kagara Today attend Eidil Fitir prayers at Kagara Eid Praying Ground #Taqabbal Allahu Minna Wa Minkum #Eidmubarak2024 #sallah

HRH Alh Ahmed Garba Gunna 
            Attahiru II
   Emir of Kagara 

Today attend Eidil Fitir prayers at Kagara Eid Praying Ground 

#Taqabbal Allahu Minna Wa Minkum
#Eidmubarak2024 
#sallah
Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

Ahamdu magajin Abubakar Ahmadu Magajin Attahiru Allah ya inganta lafyar ka da martaban ka uban kasa Da fatan Kowa Ya Tashi cikin Koshin Lafiya

Ahamdu magajin Abubakar Ahmadu Magajin Attahiru  Allah ya inganta lafyar ka da martaban ka uban kasa 

Da fatan Kowa Ya Tashi cikin Koshin Lafiya
Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

Sarkin mu Ahbin Alfaharin mu Sarkin mu mallamin mu Sarkin mu Ahbin son mu ALLAH Ya tsare mana mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa SAN KAGARA 👑 Da Fatan kowa ya tashi Cikin Koshin Lafiya Barkan mu Da Safiyar Juma'a 🕋🕌🕋🕌 ✊✊✊

Sarkin mu Ahbin Alfaharin mu Sarkin mu mallamin mu Sarkin mu Ahbin son mu 

ALLAH Ya tsare mana mutuncin ka Da Martaban ka Uban kasa SAN KAGARA 👑

Da Fatan kowa ya tashi Cikin Koshin Lafiya

Barkan mu Da Safiyar Juma'a 🕋🕌🕋🕌

✊✊✊
Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

MASHA ALLAH: ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana. Da Fatan Kowa Ya tashi Cikin Koshin Lafiya. #الضاحية_الجنوبية

MASHA ALLAH:

ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana.

Da Fatan Kowa Ya tashi Cikin Koshin Lafiya.
#الضاحية_الجنوبية
Masarautar Kagara HRH Attahiru II (@kagarahrh) 's Twitter Profile Photo

ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana. Da Fatan Kowa Ya tashi Cikin Koshin Lafiya

ALLAH Ya Kara Mana Lafiya Da Zaman Lafiya, 
ALLAH Yasa Mugama Da Duniya Lafiya, ALLAH Ya 
Kara Biyawa Kowa Bukatansa Na Alkairi, ALLAH Ya 
Sadamu Da Albarkan Dake Cikin Wannan Rana.

Da Fatan Kowa Ya tashi   Cikin Koshin Lafiya