Newly-elected Canadian PM Mark Carney tells BBC any talks with Donald Trump would be "on our terms", and says his country "deserves respect" bbc.in/4jS6NrR
Lamine Yamal da Denzel Dumfries sun yi wa ƙungiyoyinsu bajinta yayin da Barcelona da Inter Milan suka tashi canjaras 3-3 a wasan da suka fafata da yammacin Laraba.
Yanzu kallo ya koma San Siro inda za a yi fafatawa ta biyu.
Yaya kuka ga wasan?