Umar Musa Poshereng (@poshereng_u) 's Twitter Profile
Umar Musa Poshereng

@poshereng_u

💗There is no god but Allah💞.

ID: 1502017944494215175

calendar_today10-03-2022 20:26:28

413 Tweet

62 Takipçi

704 Takip Edilen

Umar Musa Poshereng (@poshereng_u) 's Twitter Profile Photo

*Inayi mana adduar samun abubuwa* biyar cikin wannan kwanaki masu falala cikin wata mai albarka,* *1. Rayuwa cikin tsoron Allah* *2.Cikawa da imani* *3. Ni'imar Allah yayin kwanciyar kabari* *4. Dacewa da jinqan Allah wajen hisabi* *5. Samun sakamako mai kyau bayan hisabi*

*Inayi mana adduar samun abubuwa* biyar cikin wannan kwanaki masu falala cikin wata mai albarka,*

*1. Rayuwa cikin tsoron Allah*
*2.Cikawa da imani*
*3. Ni'imar Allah yayin kwanciyar kabari*
*4. Dacewa da jinqan Allah wajen hisabi*
*5. Samun sakamako mai kyau bayan hisabi*
Umar Musa Poshereng (@poshereng_u) 's Twitter Profile Photo

HAJIYA INDO AI MAI TAGWAYEN ALKHAIRI, FUSHI BA ĎABI'AR INDO BA CE 'BACIN RANA NE, MAMA! AMINU NA DA MAHIMMANCI SOSAI AGAREMU, FURUCIN AMINU 'BACIN RANA NE. MAMA SORRY SORRY.

HAJIYA INDO AI MAI TAGWAYEN ALKHAIRI, FUSHI BA ĎABI'AR INDO BA CE 'BACIN RANA NE, MAMA! AMINU NA DA MAHIMMANCI SOSAI AGAREMU, FURUCIN AMINU 'BACIN RANA NE. MAMA SORRY SORRY.
Umar Musa Poshereng (@poshereng_u) 's Twitter Profile Photo

Haquri jarin mai shi inji hausawa. Halin wani jari ce agare shi. Halin wani tanadin fitina ce gare shi zuwa gaba. Sai indo a'i matar baba idan talura cikin hikima zata gane.

BBC News Hausa (@bbchausa) 's Twitter Profile Photo

A yau ne Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto ya cika shekara 57 da rasuwa. 😭 An kashe shi ne a ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1966 a Kaduna. Wane darasi ne kuke ganin shugabannin zamanin nan ya kamata su koya daga marigayin?

A yau ne Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto ya cika shekara 57 da rasuwa. 😭
An kashe shi ne a ranar 15 ga watan Janairun shekarar 1966 a Kaduna.
Wane darasi ne kuke ganin shugabannin zamanin nan ya kamata su koya daga marigayin?