Ibrahim Adamu Baba (@ibrahimadamuba7) 's Twitter Profile
Ibrahim Adamu Baba

@ibrahimadamuba7

friendship

ID: 1100853245071765505

calendar_today27-02-2019 20:20:41

1,1K Tweet

116 Followers

631 Following

Ibrahim Adamu Baba (@ibrahimadamuba7) 's Twitter Profile Photo

Iyalanka suna cin zarafin talaka bakayi magana ba to me talaka ya ammafana na mulkin dimokoradiya a karkashin mulkinka katuna manzon Allah S'A'W yayi addu'a fa adakin Nana Aisha yace ya ubangiji duk wanda ya shugabanci al'ummah ta yakyautata musu sukaji dadi sosai a mulkinsa

Ibrahim Adamu Baba (@ibrahimadamuba7) 's Twitter Profile Photo

Ya ubangiji ka tausasa masa ka tausasa masa, sannan yace duk wanda ya shugabanci al'ummah ta yakuntata musu yasasu a mammunan hali jama'a sukai kuka da mulkinsa ya ubangiji ka quntata masa ka quntata masa mala'iku sukace amen shine muke tunatar dakai wannan addu'a da manzon yayi

Ibrahim Adamu Baba (@ibrahimadamuba7) 's Twitter Profile Photo

Ga rashin aikin yi ga durkushewan kananan masana'antu tsadan man fetur da gas kayan abinci muna fama da wannan ababen sannan katsiro wani abu daban wai chanjin sabon kudi akwanaki 47 kawai, yanzu haka yawanci kananan yan kasuwa daga yau 22 January 2023 bazasu karbi tsofin kudiba

Ibrahim Adamu Baba (@ibrahimadamuba7) 's Twitter Profile Photo

Ku kuma baku wadata mutane da wannan Sabin kudin ba alokacin Good luck Jonathan 6 months yabayar kuma ahakan sabbin kudin suna yawo a hanun mutane amma yakara lokaci be muzgunawa mutane ba sabida Allah kai wahayi ake maka da bazakayi kuskure agayamaka gaskiya kagyaraba duk abinda