I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile
I Z A L A

@el_uthmaan

A Duk Lokacin Da Labarin Mutuwa Na Yazo Muku, Ku Yafe Min, Sannan Kuyi Min Addu'ar Rahama🙏. (Founder/CEO Almaniya Collection). DM For Adverts!

ID: 1039267748

calendar_today27-12-2012 09:51:28

503,503K Tweet

408,408K Takipçi

15,15K Takip Edilen

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Kada kayi korafi domin ka jira liman a Masallaci. Yanzu lokacin jira ne; zaka jira a airport, tashar mota, layin mai da sauransu. Kuma duk jira a Masallaci ya fi su. - Dr. Jabir Sani Maihula