Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile
Coach Abubakar

@coach_abubakar1

•||Learn Digital Skills & Make Money Online with Coaches Abubakar.||•

ID: 1851958282845343744

linkhttps://t.me/digital_skillby_abubakar calendar_today31-10-2024 12:04:14

353 Tweet

46 Followers

7 Following

Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Assalamu alaikum Team HAFMAC Mun Sales challenge wadda zata iya canza income ɗinka cikin kwanaki 15 kacal. Mun ƙaddamar da HAFMAC SALES CHALLENGE wanda ya fara daga YAU Start: March 27, 2026 End: April 11, 2026 Don haka Allah ya bada sa,a Amin Valpulse Please repost

Assalamu alaikum Team HAFMAC 
Mun Sales challenge wadda zata iya canza income ɗinka cikin kwanaki 15 kacal.

Mun ƙaddamar da HAFMAC SALES CHALLENGE wanda ya fara daga YAU
Start: March 27, 2026
End: April 11, 2026

Don haka Allah ya bada sa,a Amin

<a href="/Valpulse/">Valpulse</a> Please repost
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Alhamdullahi kamar Yadda kuke gani na samu (₦93k) a sati daya kacal da wannan Kasuwancin Affiliate marketing da na dade ina baku shawara akai Amma Abin Tambaya Shin Kashirya farawa? Idan kashirya karubuta "NASHIRYA" a Comment Section Domin samun cikakken bayani.

Alhamdullahi kamar Yadda kuke gani na samu (₦93k) a sati daya kacal da wannan Kasuwancin Affiliate marketing da na dade ina baku shawara akai

Amma Abin Tambaya Shin Kashirya farawa?

Idan kashirya karubuta "NASHIRYA" a Comment Section Domin samun cikakken bayani.
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Muna matukar farin cikin da kai 2k followers wannan ba Followers kawai bane wannan Alamace na Samun babban nasara kuma muna godiya ga nuna goyan bayaan ku a wannan shafi. Thanks you so much my people ❤️ facebook.com/share/1GPtYGqk…

Muna matukar farin cikin da kai 2k followers wannan ba Followers kawai bane wannan Alamace na Samun babban nasara kuma muna godiya ga nuna goyan bayaan ku a wannan shafi.

Thanks you so much my people ❤️ 
facebook.com/share/1GPtYGqk…
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Samun 32k+69k+50k=151k which means Samun Dubu Dari da Hamsin da daya (151,000) a cikin kasa da sati daya abu ne mai kyau indai kana da burin zama millionaire a 2026. Wannan ba komai bane indai kabi hanyar da yadace.

Samun 32k+69k+50k=151k which means Samun Dubu Dari da Hamsin da daya (151,000) a cikin kasa da sati daya abu ne mai kyau indai kana da burin zama millionaire a 2026.

Wannan ba komai bane indai kabi hanyar da yadace.
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Magana ta gaskiya a wannan rayuwar nan indai kana jinkirin daukar dama tabbas zaka cigaba da kasace kanka cikin halin da kake ciki. Shin hakan kaza ba kenan ???

Magana ta gaskiya a wannan rayuwar nan indai kana jinkirin daukar dama tabbas zaka cigaba da kasace kanka cikin halin da kake ciki.

Shin hakan kaza ba kenan ???
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Magana ta Gaskiya Samun Nasara tana da sauki idan kabi tsarin da ya dace. Yes ina nufin bin hanya wanda yariga tayi aiki kuma yana cigaba da aiki. Idan kuke duba wannan daya daga cikin dalibaina kuma Babban abinda ya shadida kenan

Magana ta Gaskiya Samun Nasara tana da sauki idan kabi tsarin da ya dace.

Yes ina nufin bin hanya wanda yariga tayi aiki kuma yana cigaba da aiki.

Idan kuke duba wannan daya daga cikin dalibaina kuma Babban abinda ya shadida kenan
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Alhamdulillah Sai godiya ga Allah da ya nuna min Wannan Hanyar wato (Affiliate Marketing). Idan baku manta ba yau kwana Hudu ( 4) Days kenan da nayi Marking over 93k in just less than sati daya still yau nayi Kara Marking 70K a cikin kwana Hudu (4) kenan. Selar 🚀 thank you

Alhamdulillah Sai godiya ga Allah da ya nuna min Wannan Hanyar wato (Affiliate Marketing).

Idan baku manta ba yau kwana Hudu ( 4) Days kenan da nayi Marking over 93k in just less than sati daya still yau nayi Kara Marking 70K a cikin kwana Hudu (4) kenan.

<a href="/tryselar/">Selar 🚀</a> thank you
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

ALHAMDULILLAH 3K FOLLOWERS 🎉 Ina matukar godiya gareku Duk wanda yake support dina tun daga farko har yanzu Allah ya saka da alheri 🤲 facebook.com/share/18Fcf2p7… The best is yet to come! Coach Abubakar

ALHAMDULILLAH 3K FOLLOWERS 🎉

Ina matukar godiya gareku Duk wanda yake support dina tun daga farko har yanzu Allah ya saka da alheri 🤲

facebook.com/share/18Fcf2p7…

The best is yet to come!
Coach Abubakar
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

MENENE HIGH INCOME DIGITAL SKILLS? High income digital skills su ne skills da zaka iya amfani da su ta internet domin samun kudi mai yawa ba tare da ka dogara da aiki na gargajiya ba. Coach Abubakar

MENENE HIGH INCOME DIGITAL SKILLS?

High income digital skills su ne skills da zaka iya amfani da su ta internet domin samun kudi mai yawa ba tare da ka dogara da aiki na gargajiya ba.

Coach Abubakar
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

A duk lokacin da naga Yadda mutane suna samun kudin Halal a Online da wayoyinsu. ina matukar farin ciki... Amma kuma a duk lokacin da naga Wasu Yan Arewa Qalilan ne suke samun kudin Halal a Online Abin Yana matukar damuna. Coach Abubakar ✔️

A duk lokacin da naga Yadda mutane suna samun kudin Halal a Online da wayoyinsu.

 ina matukar farin ciki...

Amma kuma a duk lokacin da naga Wasu Yan Arewa Qalilan ne suke samun kudin Halal a Online

 Abin Yana matukar damuna.

Coach Abubakar ✔️
Coach Abubakar (@coach_abubakar1) 's Twitter Profile Photo

Bayawan Bata lokaci a Online bane zai baka kudi Kuma haka zalika ba yawan Bata lokaci akan neman kudi bane zai baka kudi. Kudi suna zuwa ne ta hanyoyi guda biyu ne kacal 👌. Siyar da product ko service ko a Online ko kuma a physical.

Bayawan Bata lokaci a Online bane zai baka kudi Kuma haka zalika ba yawan Bata lokaci akan neman kudi bane zai baka kudi.

Kudi suna zuwa ne ta hanyoyi guda biyu ne kacal 👌.

Siyar da product ko service ko a Online ko kuma a physical.