Amb Baseeru Katuka (@basirukatuka) 's Twitter Profile
Amb Baseeru Katuka

@basirukatuka

𝐌𝐞𝐝𝐢𝐚 𝐀𝐢𝐝𝐞 𝐓𝐨 𝐇𝐨𝐧 𝐀𝐛𝐛𝐚 𝐃𝐚ñ𝐬𝐚𝐫𝐚𝐫𝐢 𝐅𝐨𝐫𝐦𝐞𝐫 𝐀𝐬𝐩𝐢𝐫𝐢𝐧𝐠 𝐇𝐨𝐮𝐬𝐞 𝐎𝐟 𝐑𝐞𝐩 𝐊𝐮𝐦𝐛𝐨𝐭𝐬𝐨 𝐅𝐞𝐝 𝐂𝐨𝐧𝐬𝐭𝐢𝐭𝐮𝐞𝐧𝐜𝐲

ID: 1207673972868964359

linkhttp://www.BasiruKatuka.com calendar_today19-12-2019 14:48:26

1,1K Tweet

540 Takipçi

2,2K Takip Edilen

Amb Baseeru Katuka (@basirukatuka) 's Twitter Profile Photo

Innalillahi Wainna Ilaihim Rajiun! Abokin karatunmu a makarantar JSCOE GUMEL, sunansa Abba Salisu, ya bar gida tun jiya Alhamis da safe daga garin Gumel zuwa Maigatari da niyyar tafiya kasuwa, baije kasuwarba, kuma har zuwa yau Juma'a bai dawo gida ba. Allah ya bayyana shi Amin

Innalillahi Wainna Ilaihim Rajiun!

Abokin karatunmu a makarantar JSCOE GUMEL, sunansa Abba Salisu, ya bar gida tun jiya Alhamis da safe daga garin Gumel zuwa Maigatari da niyyar tafiya kasuwa, baije kasuwarba, kuma har zuwa yau Juma'a bai dawo gida ba.

Allah ya bayyana shi Amin