loriman (@ahmadlori) 's Twitter Profile
loriman

@ahmadlori

|Bsc.Ed|Geographer|Agro business Expert |Loving innovations|Tech solutions|Politics. @Agrolori .Halal Business Solutions Expert.

ID: 1323444596

calendar_today02-04-2013 23:08:48

48,48K Tweet

6,6K Takipçi

5,5K Takip Edilen

loriman (@ahmadlori) 's Twitter Profile Photo

Mai girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da aikin dakile gagarumar matsalar zaizayar ƙasa a unguwannin Bulbula da Gayawa, waɗanda ke cikin ƙananan hukumomin Nassarawa da Ungoggo. Dr. Dahir M. Hashim Kwamishinan Ma'aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta

Mai girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da aikin dakile gagarumar matsalar zaizayar ƙasa a unguwannin Bulbula da Gayawa, waɗanda ke cikin ƙananan hukumomin Nassarawa da Ungoggo.

Dr. Dahir M. Hashim
Kwamishinan Ma'aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta