Ado Ussaini Gala
@adousaingl81457
I was born in Gala town, Sumaila L,G,A Kano state Nigeria 🇳🇬 ---
I love all my parents
my political hero Distinguish senator S,A, KAWU SUMAILA ofr PhD.
ID: 1653798189143666697
https://youtube.com/@AdoUssainiGala?si=zudEKVUokLq0Li5k 03-05-2023 16:28:00
4,4K Tweet
953 Followers
935 Following
Fiye da manoma dubu goma sha biyar (15,000) ne zasu amfana da injinan ban ruwan da Sanata Kawu Sumaila, OFR, PhD, zai bayar. Muna taya ku murna Manoman Kano ta Kudu🙏 @SAKawusumaila OFR thank you distinguished senator kawu sumaila ofr PhD.
Yadda aikin drainage na Bypass din kasuwar darki yake cigaba da tafiya duk cikin aikin hanyar Bypass ɗin, thank you distinguished senator kawu sumaila ofr PhD. @SAKawusumaila OFR
Ayamancin yau Sen Kawu Sumaila yabada tallafin jari ga matasa goma sha shida daga (16 Local Govt) a kano South na Naira dubu ɗari biyar-biyar 500,000.00. Bayan koya musu sana'ar kera takalma. Allah yasa nan gaba suma su koyawa wasu Amin @SAKawusumaila OFR