
Sardauna Web3
@abdulla8187
Web3 Enthusiast| Community Builder| Content Creator| Ambassador @Mytokencap, @TanssiNetwork, @Synbolabs, @Bullbitai & @ZivoeProtocol | Contributor @10101_art
ID: 1586503091951751169
29-10-2022 23:39:59
10,10K Tweet
1,1K Takipçi
511 Takip Edilen


Ambassador's KOL's Creators Designer's Moderator's Kowa yazama cikin shiri yau munada Alpha dayawa, idan nafara sakamuku saikun gaji da cikewa. Acikin satinnan zamuyi space domin baku shawarwari akan yadda ake cike ambassador form kuma asamu nasara tareda Oga Auwal Khan 😎



Alhamdulillah Masha Allah 🙏 Ina mai farin cikin kara sanardaku cewa, yau nayi partnership da $XCOIN XCOIN Community a matsayin growth ambassador, nadade ina bibiyan wannan project sannan mundade muna tattaunawa dasu. Akwai Alpha dazan baku akan wannan project a AMA dazamuyi anjima.
