Billions Hausa (@billions_hausa) 's Twitter Profile
Billions Hausa

@billions_hausa

The Human and AI network | Official HAUSA community 🌎
Join: signup.billions.network
💬 Community: discord.gg/billions-ntwk

ID: 1963882730304712704

linkhttp://billions.network calendar_today05-09-2025 08:32:13

163 Tweet

200 Followers

12 Following

Billions Hausa (@billions_hausa) 's Twitter Profile Photo

Mun gode sosai Javi🥥.eth 🤍 Ka jagoranci al’ummar Billions da zuciya, ka kuma nuna mana ma’anar shugabanci na gaskiya a Web3. Billions Hausa ba za ta manta da gudummawarka ba. Muna yi maka fatan lafiya, kwanciyar hankali, da nasara a duk abin da ke gabanka.

Mun gode sosai <a href="/jgonzalezferrer/">Javi🥥.eth</a> 🤍

Ka jagoranci al’ummar Billions da zuciya, ka kuma nuna mana ma’anar shugabanci na gaskiya a Web3.

<a href="/Billions_Hausa/">Billions Hausa</a> ba za ta manta da gudummawarka ba.

Muna yi maka fatan lafiya, kwanciyar hankali, da nasara a duk abin da ke gabanka.
Billions Hausa (@billions_hausa) 's Twitter Profile Photo

Mutane da yawa suna buƙatar taimako amma suna tsoron karɓarsa saboda ana iya bibiyar su ko adana bayanansu. Spanish Red Cross ta kawo mafita tare da Billions.

Mutane da yawa suna buƙatar taimako
amma suna tsoron karɓarsa
saboda ana iya bibiyar su ko adana bayanansu.
Spanish Red Cross ta kawo mafita tare da <a href="/billions_ntwk/">Billions</a>.
Billions Hausa (@billions_hausa) 's Twitter Profile Photo

Makomar login ba username bane. Ba password bane. Makoma ita ce tabbacin mutum na gaske, ba tare da tona bayanan sirri ba. Da Login with Billions: ✔️ Mutum na gaskiya, ba bot ba ✔️ Sirri a gaba (privacy-first) ✔️ Babu PII a hannun app ✔️ Amana daga farko. Register anan👇

Billions (@billions_ntwk) 's Twitter Profile Photo

We need builders in the identity space and we need to work together! Billions co-founder and CEO Evin McMullen evin on: Worldcoin and Billions Network   I think of projects like Worldcoin as colleagues. I've actually had the privilege to speak with them and meet

Billions Hausa (@billions_hausa) 's Twitter Profile Photo

gBillions.......💙 Ana sa ran AI a harkar lafiya zai kai $500B nan da 2032, amma akwai babbar matsala a ɓoye. Dubban AI agents za su bukaci bayanan lafiyar mutane domin su yi aiki. Tambayar ita ce: waye ke da ikon wannan bayanin? A halin yanzu, ba mara lafiya ba ne matsalar. A

gBillions.......💙

Ana sa ran AI a harkar lafiya zai kai $500B nan da 2032, amma akwai babbar matsala a ɓoye.

Dubban AI agents za su bukaci bayanan lafiyar mutane domin su yi aiki.
Tambayar ita ce: waye ke da ikon wannan bayanin?
A halin yanzu, ba mara lafiya ba ne matsalar.

A