Yusan television (@yusufhashimu3) 's Twitter Profile
Yusan television

@yusufhashimu3

WANNAN GIDAN TV AN BUDESHINE DOMIN FADAKARWA DA NISHADANTARWA DA ILMANTARWA

ID: 3323273501

linkhttp://yusantv.blogspot.com calendar_today13-06-2015 16:34:34

364 Tweet

814 Followers

2,2K Following

Yusan television (@yusufhashimu3) 's Twitter Profile Photo

*IDAN BA'AYI HANKALIBA AKA MAGANCE MATSALAR MAJALISAR DOKOKI TA JAHAR ZAMFARA ABUNDA YACE JAHAR RIVERS ZAI IYA CIN JAHAR ZAMFARA* *INJI COMRADE NASIRU AHMED ADAMU ZABARMA* πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ facebook.com/share/v/1EWE6r… Yusan television 07064201043

Yusan television (@yusufhashimu3) 's Twitter Profile Photo

*Matsala ilimin jahar zamfara ba maganar gina jami'a bane, Matsalar primary da Secondary school* *Inji Dr Mohammad Bawa Gummi (mai solar)* πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ facebook.com/share/15YFSiyq… Yusan Television

Yusan television (@yusufhashimu3) 's Twitter Profile Photo

KAI TSAYE DAGA GURIN TA'AZIYA 😭 Ministan tsaron Hon Bello Muhammad Matawalle maradun wanda mai bashi shawara akan Harkokin siyasa ya wakilta Hon Ibrahim Maigandi Danmalikin Gidan Goga Sun Mika Ta'aziyar Rayuwar Daya Daga Cikin dan Majalisa Jahar zamfara Allah Yayima Rasuwa

Yusan television (@yusufhashimu3) 's Twitter Profile Photo

JAWABIN TATTIJO ALH SAHABI LIMAN KAURA( DAN MASANIN KAURA) A LOKACIN TARON MASU RUWA DA TSAKI NA KAFUWA SAHABI LIMAN ACADEMY FOR ISLAMIC AND GENERAL STUDIES, ZAMFARA STATE Yusan television 07064201043 πŸ‘†πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ facebook.com/share/v/1AMGfh…

Yusan television (@yusufhashimu3) 's Twitter Profile Photo

JAWABIN SHUGABAN MA'IKATA NA JAHAR ZAMFARA ALH YAKUBU SANI HAIDAEA A, WURIN TARON MASU RUWA DA TSAKI WURIN KAFUWAR MAKARANTAR SAHABI LIMAN ACADEMY FOR ISLAMIC AND GENERAL STUDIES, ZAMFARA STATE Yusan television 07064201043 facebook.com/share/v/16Eb47…

Yusan television (@yusufhashimu3) 's Twitter Profile Photo

KARO NA BIYAR SHIGA TA KAWO GA SABON GARI WARD TALLAFIN KUDI NA HON MUKHTAR ISAH IG A JB Yakubu Secretariat inda Akallah mutun 200 dari biyu zasu anfana da wannan tallafin jari Haka kuma, Al'ummar TUDUN WADA, MADAWAKI, GALADIMA DA MAYANA wadanda suka amfana