TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile
TRT Afrika Hausa

@trtafrikaha

Afirka tsantsarta

ID: 1560178770832678912

linkhttps://www.trtafrika.com/ha calendar_today18-08-2022 08:16:48

10,10K Tweet

43,43K Followers

30 Following

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Ranar 25 ga watan Mayu ce ranar Afrika, wadda rana ce da ke nuna zagayowar assasa tubalin Ƙungiyar Tarayyar Afirka. Turkiyya na daga cikin muhimman wuraren da ɗalibai daga Afirka ke zuwa domin karatu, inda ƙasar ke taka muhimmiyar rawa wurin bayar da ilimi mai inganci ga ɗaliban.

Ranar 25 ga watan Mayu ce ranar Afrika, wadda rana ce da ke nuna zagayowar assasa tubalin Ƙungiyar Tarayyar Afirka.
Turkiyya na daga cikin muhimman wuraren da ɗalibai daga Afirka ke zuwa domin karatu, inda ƙasar ke taka muhimmiyar rawa wurin bayar da ilimi mai inganci ga ɗaliban.
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Wasannin harbin kibiya da damben man gyaɗa da jifan mashi daga kan doki da zayyana da raye-raye a bikin Etnospor 2025, sun haɗa kan ƙasashe fiye da 35 a birnin Istanbul domin tunawa da al’adun da ake da su ta hanyar wasanni da kimiyya da abinci.

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya Atiku Abubakar da ɗan takarar shugabancin Nijeriya a Jam’iyyar Labour a zaɓen 2023 Peter Obi sun hallara a Abuja a ranar Lahadi domin tattaunawa kan yiwuwar haɗakar siyasa. Tsohon Ministan Shari’ar a Nijeriya Abubakar Malami da Tsohon Ministan

Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya Atiku Abubakar da ɗan takarar shugabancin Nijeriya a Jam’iyyar Labour a zaɓen 2023 Peter Obi sun hallara a Abuja a ranar Lahadi domin tattaunawa kan yiwuwar haɗakar siyasa.
Tsohon Ministan Shari’ar a Nijeriya Abubakar Malami da Tsohon Ministan
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi maraba da Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif a Fadar Dolmabahce da ke Istanbul a ranar 25 ga watan Mayu don tattauna dangantakar diflomasiyya. Tattanawar, wacce aka gudanar ƙarƙashin Majalisar Ƙoli ta Haɗaka Ta Musamman tsakanin

Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi maraba da Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif a Fadar Dolmabahce da ke Istanbul a ranar 25 ga watan Mayu don tattauna dangantakar diflomasiyya.

Tattanawar, wacce aka gudanar ƙarƙashin Majalisar Ƙoli ta Haɗaka Ta Musamman tsakanin
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Kocin Mancheter United Ruben Amorim ya bai wa magoya bayan ƙungiyar haƙuri dangane da rashin taɓuka wani abin a zo, a gani a kakar bana. Amorim ya nemi magoya bayan ƙungiyar su ƙara haƙuri zuwa kaka mai zuwa kuma ya ce yana da tabbacin cewa United za ta magance duka matsalolin

Kocin Mancheter United Ruben Amorim ya bai wa magoya bayan ƙungiyar haƙuri dangane da rashin taɓuka wani abin a zo, a gani a kakar bana.

Amorim ya nemi magoya bayan ƙungiyar su ƙara haƙuri zuwa kaka mai zuwa kuma ya ce yana da tabbacin cewa United za ta magance duka matsalolin
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Sojojin sun ce sun ƙwace kimanin lita 589,000 ta tataccen man fetur a samamen da suka kai da kuma kama mutum 20 waɗanda ake zargi da fasa-kwaurin man fetur ɗin. trt.global/afrika-hausa/a…

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Ku saurari Labaran TRT Afrika Hausa na yau Litinin, 26 ga watan Mayun 2025 tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim 🎧 👉 trt.global/afrika-hausa/a…

Ku saurari Labaran TRT Afrika Hausa na yau Litinin, 26 ga watan Mayun 2025 tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim
🎧 👉 trt.global/afrika-hausa/a…
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

A halin yanzu a karon farko, an samu damar mayar da abin da ake sha’awa na al’adu zuwa wani abu na ilimi da karatu, ko mutum ya fito ne daga Afirka ko kuma yankin Latin Amurka. trt.global/afrika-hausa/a…

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Kotun Shari’ar Musulunci a Jihar Kano ta yanke wa Shafi'u Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin cinna wa masallata wuta a Masallacin ƙauyen Gadan a Ƙaramar Hukumar Geza a jihar. A lokacin da aka gabatar da Abubakar a gaban kotu a ranar Litinin, Mai

Kotun Shari’ar Musulunci a Jihar Kano ta yanke wa Shafi'u Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin cinna wa masallata wuta a Masallacin ƙauyen Gadan a Ƙaramar Hukumar Geza a jihar. 
A lokacin da aka gabatar da Abubakar a gaban kotu a ranar Litinin, Mai
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Nijeriya na shirin ƙaddamar da wasu manyan masana'antun sarrafa ma’adanin lithium guda biyu a wannan shekara, kamar yadda ministan ma'adinai na kasar ya bayyana a ranar Lahadi. 👉🏻 trt.global/afrika-hausa/a…

Nijeriya na shirin ƙaddamar da wasu manyan masana'antun sarrafa ma’adanin lithium guda biyu a wannan shekara, kamar yadda ministan ma'adinai na kasar ya bayyana a ranar Lahadi.
👉🏻 trt.global/afrika-hausa/a…
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Turkiya ta kuma sanar da shirye-shiryen ta don taron ƙawance na Turkiyya da Afirka karo na huɗu a shekarar 2026., a matsayin wani abu daga cikin ƙoƙarinta na ci gaba da yauƙaƙa dangantakar. trt.global/afrika-hausa/a…

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta yi tsokaci a kan kutsen tsokana da Isra'ila ta yi a harabar Masallacin Ƙudus: - Muna Allah wadai da farmakin da wani jami'in gwamnatin Isra'ila ya kai a harabar a yau (26 ga watan Mayu), inda 'yan majalisar dokokin ƙasar masu tsananin aƙidar

Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya ta yi tsokaci a kan kutsen tsokana da Isra'ila ta yi a harabar Masallacin Ƙudus:

- Muna Allah wadai da farmakin da wani jami'in gwamnatin Isra'ila ya kai a harabar a yau (26 ga watan Mayu), inda 'yan majalisar dokokin ƙasar masu tsananin aƙidar
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Xabi Alonso ya yi shelar sabon zamanin ne a lokacin da aka ayyana shi a hukumance a matsayin sabon kocin Real Madrid. 👉🏻 trt.global/afrika-hausa/a…

Xabi Alonso ya yi shelar sabon zamanin ne a lokacin da aka ayyana shi a hukumance a matsayin sabon kocin Real Madrid. 
👉🏻 trt.global/afrika-hausa/a…
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Rundunar sojin Nijeriya ta ce wasu abubuwa sun fashe a wata ƙaramar tashar bas da ke kusa da barikin sojoji a babban birnin tarayyar ƙasar a Abuja. Amma ta ce ana shawo kan lamarin. 👉🏻 trt.global/afrika-hausa/a…

Rundunar sojin Nijeriya ta ce wasu abubuwa sun fashe a wata ƙaramar tashar bas da ke kusa da barikin sojoji a babban birnin tarayyar ƙasar a Abuja. Amma ta ce ana shawo kan lamarin.
👉🏻  trt.global/afrika-hausa/a…
TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Ministan Ma’adanai na Nijeriya Dele Alake ya ce za a ƙaddamar da sabbin manyan masana’antun sarrafa ma’adanin Lithium guda biyu a wannan shekarar a ƙasar. An samar da masana’antun ne bayan wasu masu zuba jari ’yan China sun sanya makudan kuɗaɗe tare da haɗin gwiwar wani kamfanin

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

An fara aiwatar da wani sabon shirin agajin da Amurka ke mara wa baya yayin da yunwa ke ƙara ta'azzara a Gaza - inda aka ba da rahoton mutuwar fiye da mutum 326 sakamakon yunwa a cikin watanni uku Shiga cikin labarin don ganin halin da ake ciki na yunwa a Gaza 👇🏻

TRT Afrika Hausa (@trtafrikaha) 's Twitter Profile Photo

Umarnin zama-gida da ƙungiyar 'yan aware ta Indigenous People of Biafra (IPOB) ta haramta a yankin kudu maso gabashin Najeriya ya haifar da mutuwar mutane fiye da 700 a cikin shekaru huɗu da suka gabata, kamar yadda wani rahoto daga wata cibiyar bincike ya bayyana 👇🏻

Umarnin zama-gida da ƙungiyar 'yan aware ta Indigenous People of Biafra (IPOB) ta haramta a yankin kudu maso gabashin Najeriya ya haifar da mutuwar mutane fiye da 700 a cikin shekaru huɗu da suka gabata, kamar yadda wani rahoto daga wata cibiyar bincike ya bayyana 👇🏻