Surajo Balarabe🍎 (@surajobala_) 's Twitter Profile
Surajo Balarabe🍎

@surajobala_

A Business Man.

ID: 942365469981454336

linkhttps://www.facebook.com/profile.php?id=61555301609488&mibextid=ZbWKwL calendar_today17-12-2017 12:06:51

31,31K Tweet

5,5K Takipçi

2,2K Takip Edilen

Surajo Balarabe🍎 (@surajobala_) 's Twitter Profile Photo

Wallahi ba tsafi bane, ka ajiye wayarka a Ƙofar Gida, ka koma cikin Gida na tsawon mint 20 ka dawo kaga abun mamaki. 😂😅

Surajo Balarabe🍎 (@surajobala_) 's Twitter Profile Photo

Ku faɗawa Aminu W. Tambuwal tun 2013 muke siyasatai amma haryanzu bamu amfana da komai na mulkin saba inzai gyara ya gyara wlh inbai gyaraba kowa yana kama hanyatai zuwa wata jam'iyya bai yiyuwa ace yatara kuɗɗinga kuma mu bamu unhwana da komiba.

Surajo Balarabe🍎 (@surajobala_) 's Twitter Profile Photo

Forgive whoever wrongs you and sleep with a very clean heart, do your azkar, recite suratul mulk. "Make wudhu before you sleep" Tusbihun alaa khair 😊

Surajo Balarabe🍎 (@surajobala_) 's Twitter Profile Photo

Kwankwaso: - Kai kadai gayya. - Naman kan Shinkafa, ana sonka ana ture ka. - Da kai suke kwana, da kai suke tashi. -Kwarton uwa mai wuyan kamawa. -Kibiyar ajali mai ratsa silken karfe. - A Zage ka ayi suna, a yabe ka ayi suna. -Jikan Saleh, Miji na Salamatu, na Garba.

Kwankwaso: 

- Kai kadai gayya.

- Naman kan Shinkafa, ana sonka ana ture ka.

- Da kai suke kwana, da kai suke tashi.

-Kwarton uwa mai wuyan kamawa.

-Kibiyar ajali mai ratsa silken karfe. 

- A Zage ka ayi suna, a yabe ka ayi suna.

-Jikan Saleh, Miji na Salamatu, na Garba.
Surajo Balarabe🍎 (@surajobala_) 's Twitter Profile Photo

Forgive whoever wrongs you and sleep with a very clean, do your azkar and recite suratul mulk. "Make wudhu before you sleep" Tusbihun alaa khair 🤲

I Z A L A (@el_uthmaan) 's Twitter Profile Photo

Baza mu daina kiran masu Bidi’a ba kan su dawo su bi sunnar Ma'aiki {SAW} saboda muna son su.. - Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo

Surajo Balarabe🍎 (@surajobala_) 's Twitter Profile Photo

Tsira da amincin Allah su ƙara tabbata ga shugabanmu, fitilar duniya, rahamar Allah ga halitta. Wanda duniya ta cika da alheri saboda zuwansa. Sayyiduna Muhammadu Rasulullah ﷺ ❤️