ᗩbuᗩyaan (@bb_khamees) 's Twitter Profile
ᗩbuᗩyaan

@bb_khamees

Dm for advert & PR.|| BUSINESS MOGUL||Advocate for peace and good governance||#YouthMoblizer ||Bsc public health|| ||Add death to your plans

ID: 1170246546

calendar_today11-02-2013 22:58:24

184,184K Tweet

48,48K Takipçi

4,4K Takip Edilen

Salenco confirmed😎 (@saleeenco) 's Twitter Profile Photo

Zaka iya tuna wasu sojoji su biyu da wani malami ya rage musu hanya, suka kasheshi suka gudu da motar, daga baya aka kamasu? Abunda kawai zan iya tunawa nasan anyi dismissing dinsu ne, daga nan ka sake jin labarinsu? Tambaya: Wayafi aikata babban laifi, Su ko Abbas?

ᗩbuᗩyaan (@bb_khamees) 's Twitter Profile Photo

Labari me dadi da muke samu daga facebook……jama’a suna can zasu sauke account din Jamila Ibrahim sbd wannan posting din da tayi. Mutanen facebook basa daukan sh!!t😂

My Deen My Swag 💫 (@am_saleeeem) 's Twitter Profile Photo

Governor Dauda Lawal cleared the air on the recent forged memo that was circulated by APC minions on paying bandits. He also promised N20…

My Deen My Swag 💫 (@am_saleeeem) 's Twitter Profile Photo

A must watch With what we’ve in place, and the collaboration between the State, FG and the security forces, believe me, Turji will be killed very very soon and if we can sustain the current military pressure, banditry will become history in a span of… says Governor Dauda Lawal.

ᗩbuᗩyaan (@bb_khamees) 's Twitter Profile Photo

Wannan shine Shafi’u da aka kama kuma akakaishi gidan yari ba tare da zuwa kotu ba, lefinshi daya saboda yayi posting video din birthday na matar gomnan Sokoto, wanda shima dauka yayi a status din kawar matar gomnan ya dora. #FreeShafiu Ko da yaushe de talaka shike shan wahal a

Wannan shine Shafi’u da aka kama kuma akakaishi gidan yari ba tare da zuwa kotu ba, lefinshi daya saboda yayi posting video din birthday na matar gomnan Sokoto, wanda shima dauka yayi a status din kawar matar gomnan ya dora. #FreeShafiu 

Ko da yaushe de talaka shike shan wahal a