SARKI ME DARAJA™ (@thedangaske) 's Twitter Profile
SARKI ME DARAJA™

@thedangaske

ID: 1244286690040205315

linkhttps://youtube.com/@dangaskeonlinetv?si=dIJPdi--fek9CY_V calendar_today29-03-2020 15:34:15

3,3K Tweet

10,10K Takipçi

1,1K Takip Edilen

SARKI ME DARAJA™ (@thedangaske) 's Twitter Profile Photo

" Banji Daɗin Abinda Director Yayi Anan Ba, Naso Ace Ya Barshi Ya Gag-galla Mata Mari Alkur'an, Ai Wannan Ragewa Maza Capacity Ne A'idon Nisa'u." 😪

" Banji Daɗin Abinda Director Yayi Anan Ba,
Naso Ace Ya Barshi Ya Gag-galla Mata Mari
Alkur'an, Ai Wannan Ragewa Maza Capacity Ne
A'idon Nisa'u." 😪
SARKI ME DARAJA™ (@thedangaske) 's Twitter Profile Photo

Shegiya BARIKI Wato Duk Matan Auren da ta kashe Aurenta ta shiga bariki, to Alkawari ne sai tayi ma Kattin banza Ninkin Abun da ta kasa yi a gidan mijin ta, kuma idan ta dade tana Lokaci a Bariki Bara ta wuce shekara Goma ba😩

SARKI ME DARAJA™ (@thedangaske) 's Twitter Profile Photo

Me Neman Jarin Kasuwa Dole ya Kiyaye kashe Kudi Babu Gaira Babu Dalili, Kamar Yawan Chanja Waya, Dinka suttura Na Fitar Hankali, Chanja Abin Hawa, da Kuma Biyewa Gasar Abokai, Katsaya A Matsayinka Yakai Matashi ka Gina Rayuwarka Daide Yadda Zaka Iya Shawarace✍️

Me Neman Jarin Kasuwa Dole ya Kiyaye kashe Kudi Babu Gaira Babu Dalili, 

Kamar Yawan Chanja Waya, Dinka suttura Na Fitar Hankali, Chanja Abin Hawa, da Kuma Biyewa Gasar Abokai, Katsaya A Matsayinka Yakai Matashi ka Gina Rayuwarka Daide Yadda Zaka Iya 

Shawarace✍️
SARKI ME DARAJA™ (@thedangaske) 's Twitter Profile Photo

Happy Birthday to Me! God has blessed me with another year of life, and I don’t take it for granted. Today, I’m celebrating another trip around the sun—grateful for His mercy, guidance, and the amazing people He’s placed in my life. Cheers to My love Ones

Happy Birthday to Me!
God has blessed me with another year of life, and I don’t take it for granted. Today, I’m celebrating another trip around the sun—grateful for His mercy, guidance, and the amazing people He’s placed in my life.

Cheers to My  love Ones