GWARZON SHEKARA 👍
Nakira BABAN CHINEDU Da Wannan Sunane Saboda Irin Gudunmawa Da Kariyar Da Naga Yana Yiwa Musulunci Musamman Awannan Lokacin.
Ya Rikida Daga Mai Barkwanci Ya Koma Wa'azi, Acikin Qanqanin Lokaci Yayi Amfani Da ILIMI Ya Tashi Hankalin (Pastors) Dayawa Ta Hanyar