Sadiq Musa Liman (@sarkindawakinbh) 's Twitter Profile
Sadiq Musa Liman

@sarkindawakinbh

Senior Special Assistant on I.C.T to H.E Governor of Bauchi State.

ID: 150732032

calendar_today01-06-2010 17:39:59

24,24K Tweet

1,1K TakipΓ§i

626 Takip Edilen

Mrs Respect (@basheera__) 's Twitter Profile Photo

Allah ka rabamu da talauci duniya da lahira, kai mana katangar karfe dashi. Allah kamana arzikin da babu talauci acikin shi. Allah kada kabamu arzikin da baza mu gode maka ta hanya mai kyau ba sai ta hanyan sharholiya ko kuma hanyar haramun.

vermerlleey (@bmjvermerlleey) 's Twitter Profile Photo

Kada ka yarda ka cutar da Wani, ya kalleka yace maka "Allah Ya ISA" wallahi zaka shiga Babban matsala. Yanzu yabar fadan a hannun Allah kenan fa πŸ€” kayi tunani mai zurfi kagani.

vermerlleey (@bmjvermerlleey) 's Twitter Profile Photo

In Allah ya baka muΖ™ami ka taimaki mutane gwargwadon iyawarka. Ka tuna, wani ne ya sauka ka hau, lalle kai ma akwai ranar saukarka.